@sadiq_dan_giwa0: Yana complete Quran kuwa dan allah?✅☪️🧏🏼#serchinsightcreator #ahlusunnahmediavoice #tijjaniyyaworldwide #masussukamedia #tijjaniya📿📿islam🌹🕌🕋masoyin

Assadiq dan giwa AMV
Assadiq dan giwa AMV
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 21 September 2026 13:17:10 GMT
335545
44377
1568
1392

Music

Download

Comments

abdullaak001
ABDULL AAK :
usman Abubakar birnin kebbi yanada complete Qur'an yanzu haka nima inada shi
2026-09-21 14:14:20
243
excellency.mae_doya
Excellency Mae_Doya :
Ya Allah make us among the ahlul Qur’an
2026-09-22 12:48:34
0
minebabe4
Mine babe 😍❤️ :
Don Allah app din nake son in dauka da iPhone don Allah ya zan yi pls Banda shariya 🙏
2026-09-21 23:03:12
2
abu.khaisan6
Abu khaisan :
wannan malamin,mune kuma inada full Quran nashi
2026-09-21 13:49:25
130
user9747756334945
yar mom :
tsabagen Jin kira ar Nan irinta nake yi wlh
2026-09-21 23:36:18
40
sautussunnah883
sautussunnah :
Akwai complete baya kwaikwayon kowa baiwaice saidai yanada masu kwaikawayonshi
2026-09-21 21:03:01
44
ibrahimabubakar448
🇳🇬HEAD BOY KURAWA AMV🇳🇬✅ :
Alaramma Usman Birnin Kebbi kenan [Red heart][Red heart][Red heart][Red heart][Red heart]
2026-09-21 13:44:46
27
mutuminkudan
Abdullahi M Ibrahim :
Kayi min Dm zan saka maka complete Quran din sa
2026-09-21 19:35:01
63
m_saneey_couture
M Saney Couture🇳🇬🇬🇭 :
kebbi to the world 🌍
2026-09-22 10:58:20
0
binilyass2
ITX AL-AMEEN :
Yanada complete quran sunanshi Alramma usman Abubakar birnin kebbi
2026-09-21 13:26:26
57
abfad_abfad
Mr&Mrs_Abfad :
kiri'ar shi kala 2 nakeda kowace ce complete Qur'an
2026-09-21 22:04:34
21
aboubacardjibomou8
aboubacar sadik :
wanan malan dan Niger yana maradi nima inada kiraa tachi
2026-09-21 14:18:30
6
a.likita4
mata dan sarki 🤴👸🥰😍 :
ni wlh yayar kawata ma yake aure kuma makotammune muna alfahari dashi a kebbi state 🤗🤗💯💯💯
2026-09-21 19:27:31
14
mohammednaseerking
👑 KingNass Madrid Star 🌟 👑 :
Alaramma Usman Birni kebbi m here in recieting quran
2026-09-21 19:33:04
2
ak47252699
itz Kamal officer@79 :
Usman Birnin Kebbi🥰
2026-09-22 14:06:04
5
user19839550102610
Shuaibu halidu :
Allah sarki harya tunamin da malam abubakar gero argungu Allah yajikansa darahama
2026-09-21 20:20:35
5
smal2004
..❤️ :
mu jikokin gumi ne ♥️
2026-09-21 13:28:12
12
user11330138625564
sky Walker :
this voice is common in Ghana
2026-09-21 21:16:28
2
ibeejega0
J_G :
wallahi ina da qira'arshi mai Dadi sosai
2026-09-21 13:34:07
8
mfiyyah1
fiyyah :
mukam mun sanshi yanxu haka da qiraarshi muke karanta qurani nida yarana
2026-09-21 21:24:55
7
user6097410985544
Ummu Ayman :
Kuma yawan nanatashi baya saka shi tsufa face kyauwu d karin natsuwa... Al-qur'ani kenan 🥰😇
2026-09-22 13:00:59
5
mansy3030
Mansoor :
Usman birinin kebbi sanna yanada complt Alkur,an
2026-09-21 14:32:40
17
hashimuharuna24
hashimu :
Usman birin kebbi yanada complet qor,an
2026-09-21 20:37:19
6
momkhady92
Momkhady :
Allah sarki yau daya na taba jin kira'arsa ban taba ji ko ganin saba ko karatun sa ba sai yau masha Allah
2026-09-21 19:54:41
7
fulani24434
Binbaz01 :
usman birnin kebbi complete qira'a yana audiomack
2026-09-21 14:39:16
27
To see more videos from user @sadiq_dan_giwa0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About