@drmuhammadrabiuumar: saƙo zuwa ga Prof. Maƙari. #tiktok

Dr. Muhd Rabi'u Rijiyar Lemo
Dr. Muhd Rabi'u Rijiyar Lemo
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 21 September 2026 14:14:26 GMT
11164
1986
143
86

Music

Download

Comments

ali325381
Ali :
Ai professor maqari ko ibnu thaymiyya bazai iya zama da shi ba
2026-09-21 17:05:03
3
ibrahimnaval0
Ibrahim yusuf :
kai kaga wani wae shima malami ne?
2026-09-21 16:50:47
2
saif.s.gausi
saif.s.gausi :
[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy] yaro yaro ne wlh
2026-09-21 17:18:22
0
m...abdoul
𝕄. 𝔸𝕓𝕕𝕠𝕦𝕝 𝔸𝕄𝕍 :
Kaga masu yi dan Allah kenan, Allah ya ƙarawa rayuwa Albarka ya Sheikh
2026-09-21 16:14:47
11
umar_88088
Umar Farouk :
Masha Allah Dr. Allah yakara ilimi
2026-09-21 16:02:26
7
muhmmdiyablocks
MUHMMDIYA BLOCKS :
wai shima wannan malami ne?
2026-09-21 16:07:48
2
ikramatunasirbaba
ikramatu nasir baba :
allah yasaka Maka da alkairi Dr.
2026-09-21 15:00:22
11
blwz2
BALA FAGGO :
Allah ya qarawa Malaman Sunnah kariya da sabati
2026-09-21 15:52:31
5
bukhari.ababakar
Bukhari Ababakar :
Prof kame kame
2026-09-21 16:03:17
4
ibrahem_khaleel_kano
Ibrahim_Bilya_Mesaje :
SUNNAH HANYAR TSIRA
2026-09-21 15:48:00
4
jas_wear
Jas_wear :
prof. kame kame kafito idan ka isa malamai na magana
2026-09-21 15:11:26
6
isyakutijjani
Isyaku TIJJANI :
Allah ya saka da Alhkairi mallam R / u/ R/L Allah muke roko ya kara ilimi mai albraka ameen🙏
2026-09-21 16:27:07
2
gaskia.com
Zinder.Niger :
Profile khame khame ☺️☺️☺️
2026-09-21 15:47:58
0
nafiusuleiman47
Nafson :
Wannan shi ne maganar gaskiya Allah ya ƙara basira malam Sunnah Gidan Hujjah Allah ya saka da gidan Aljannah 🙏
2026-09-21 16:19:33
2
musa9449
ALGONI MUSA AHMAD :
Meyasa maganan abdul jabbar ne kawai yada meku
2026-09-21 16:28:07
1
kabiru_haruun
Bin Hãruun :
Allah Yaqara Maka Lapiya Babanmu
2026-09-21 14:29:39
3
beensaid28
@been-said :
masha Allah 🥰
2026-09-21 14:47:20
3
abdullahiusman152
عبدالله عثمان :
Allah yaramu da qiyayyan annabi
2026-09-21 15:57:03
0
tasiu864
cele baba :
Allah ya futomana Da mlm sarki
2026-09-21 15:44:32
0
yaronkirki803
yaronkirki803 :
Allah ya saka maka da alkhairi Dr
2026-09-21 14:20:04
1
yusuf.d.e.pkm
YUSUF D.E PKM 🇳🇬 :
Allah ya daga sunnah
2026-09-21 16:10:49
1
jese8439
JESE :
Allah yakarawa malam lafiya da nisan kwana up Sunnah
2026-09-21 16:01:00
1
abdussamadharoon
I'M ABDUSSAMAD :
Sunnah Gidan hujja
2026-09-21 16:25:35
1
ayubaahmadmairago
Ayuba Ahmad Mairago :
Pro bazai iya fitowaba wlh. Wamutun nan 💪
2026-09-21 16:18:46
1
ibrahim0903565
Musa Dahiru :
gaskiya malaman kuna burgeni sosai wllh wajen hadin kai da kuma wayar wa mutane kansu dan su guji shirka
2026-09-21 16:42:52
1
To see more videos from user @drmuhammadrabiuumar, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About