@mr_auta_ne: wannan itace matsayarmu mu al'ummar nassarawa yankin kawon maigari/kawon kudu/kawon arewa da kuma kawon gabas under giginyu ward, ba gudu ba ja da baya, kowa yasanmu bama adawar siyasa da kowa muna da ayyukan yi da muke dogaro da kanmu, bukatarmu amana aiki mu bada kuri'a, tun daga kan gwamna, dan majalisa, chairman da kuma kansila, duk wanda ya kyautata mana shine namu ko a jam'iyya me alamar fir'auna yake zamu zabesa dan ba fir'aunan muka zaba ba, amma ba yanda za'ayi bayan shekara hudu da zabarka karasa me zaka saka mana dashi sai gwajin malaria. @HASSAN SHEHU HUSSAINI memeber of reps nassarawa federal constituency bama yinka dan baka yinmu #kawofirst #giginyuward #hotoro

MR_AUTA_NE
MR_AUTA_NE
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 21 September 2026 15:12:47 GMT
120764
18515
608
1263

Music

Download

Comments

sadikabdullahiabdulwahab
SDH SHOTS :
Wllh koni saina dauki nauyin abin nan Wllh
2026-09-21 16:12:46
178
madabo.enterprises
𝙐𝙨𝙖𝙢𝙖 𝙈𝙖𝙙𝙖𝙗𝙤 :
Gaskiya rabiu ka yarfamu wlh 😂😂
2026-09-21 17:07:35
102
youngustaz_
𝐌𝐀𝐇𝐌𝐎𝐔𝐃_𝐌𝐔𝐇'𝐃🇳🇬 :
mata sune matsalar
2026-09-21 19:32:26
98
notelba7
Notelba :
Layin mune wlh
2026-09-22 06:21:50
0
mekyau83
MEKYAU 83 :
Haka ya kamata matasa kuna yi wlh good job 👏🏻👍🏻👍🏻
2026-09-21 16:45:01
85
nasirbukuru1
✈️NASEER🛠️ :
maigida allah ya inganta rayuwarka da na iyalanka da na iyayenka baki daya mun gode sosai da wannan jajircewar fadar gaskiya
2026-09-21 17:34:00
40
yar_mama_25
Sarauniyar_matan_tiktok 👸 :
Bama zazzabi yunwa mukeji
2026-09-21 19:17:52
14
abba_waya
abba waya zoo road :
Kayi daidai oga walh ka danna ashar
2026-09-21 19:27:36
27
ib_tje
IB_Tje :
people are waking up.. Alhamdulillah.
2026-09-22 06:23:51
0
rbctraders
R🔥B💥C📊 TRADERS 💵📊 :
God bless you
2026-09-22 06:31:47
0
snaper57
snaper57 :
wanda ya yarda gaskiya yake fada ya like pls
2026-09-21 19:56:05
15
usama78471
M.C of the forum :
well done sir
2026-09-21 19:53:55
0
a.fashion4
A fashion 💎 :
Nice job
2026-09-22 06:48:43
0
muhdnaziruadam
[email protected] :
Fadamusu gaskiya
2026-09-21 16:40:17
20
yarshuwa
Yar’shuwa :
me ake aunawa?
2026-09-21 16:56:30
33
abdulkadirhassanahmed0
aahassan180 :
wallahi haka yaburgeni Allah yasaka babana
2026-09-21 19:54:05
14
kamalkekerl439
KAMAL ALHASSAN 📶✅ :
Allah yasakama da alkhairi Mr auta
2026-09-21 16:19:19
15
djshadow043
Dj mc shadow :
Mutanefa sun waye 😂😂😂
2026-09-21 17:59:34
9
ab111musa
AB Musa :
ai wallahi daya daga cikin matsalar arewacin gasannan yayenmu mata, suna da karancin sani ga kwadayi ga rashin zuciya
2026-09-21 20:54:23
6
serneevraheem18
𝕊𝔼ℝℕ𝔼𝔼𝕍ℝ𝔸ℍ𝔼𝔼𝕄🇳🇬🇳🇪 :
wlh kun burgeni wlh haka zamu fara musu wlh
2026-09-21 16:51:54
9
maikano_press
Maikano Press :
Allah ya taimakei shugaban matasa 🥰🥰🥰 ina yinka auta
2026-09-21 15:37:53
12
ak_berngees1
AK_Berngees1 :
kayi dai dai
2026-09-21 23:35:05
1
engrdeeny
Engineer Deeny🔧🔩 :
wato mata sune matsalar kasarmu
2026-09-22 05:27:51
4
sirrhussain
sir-hussain :
Amma de hankalinsu Ake auna wa koh
2026-09-21 23:03:58
1
user2099709990831
hafizu lawal :
yakamata acire mata aharkar zaben nigeria saboda sune matsalar
2026-09-22 06:32:33
2
To see more videos from user @mr_auta_ne, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About