Haba yar uwa aure yafi komai rashin dadinsa nobody is perfect mazan nanfa suna kokari damu allah Dai yasaka masu da aljannah
2026-09-22 07:48:33
61
Engr Ayyub Yahya Muhammad :
Inason Glass na idonka
2026-09-23 15:13:46
0
hairatuddeen :
Mudai zamuyi kuma Allah ka aurar damu 🙏
2026-09-22 04:44:20
28
aminamouhamedd :
aure yanzo pah ba yada Ku ke tuniba ne wlh wani aure gunma zama gida wlh
2026-09-21 17:50:32
10
Khadija zuga :
karta yimana
2026-09-21 18:09:54
9
Experience ☑️ :
Ita Nigeria komai nata ba a daidai akeyin,sa ba
Tinubu beyi secondary ba yazama shugaba
Wani ya karan,ci harshen larabci da rayuwar shehu anbashi ragamar addini
Inba a Nigeria ba a ina ake haka
2026-09-24 16:17:38
1
White 🤍& Black 🖤 :
gaskiyan ta ne wlhi, ita ka dai ta San abunda ta Gani cikin aure.
2026-09-22 12:11:06
8
FOREX FX🔥📈📊 :
banga laifin kiba nima gudunku nakeyi wlh
2026-09-22 11:16:36
7
abksule4 :
Allah ya albarkaci neman mu bro to bro
2026-09-21 16:05:48
27
autar mama :
mudae gskiya muna son aure Allah ka aurar damu kakawo lokacin aurenmu bisa alkhr Allah kahadamu da abokin rayuwa nagari managarci Allah