@sarkin_mayu_africa: "اللهم بارك في ساركين مايو وارفع قدره، وافظه من كل شر، واجعل التوفيق والنجاح حليفه في كل خطواته. نسأل الله أن يمتعه بالصحة والعافية والعمر المديد. آمين."
Allah Kar Ka nuna min ranar da zanyiwa mahaifiyata Alheri sai na nuwa duniya abin da na mata 😭 lakacin da aka semini babu wanda ya sani, lokacin da take shayar dani, ba wanda ya sani, lokacin da take renona ba wanda yasani, hmm