@ibadul_rahman_tv: UMARNI DA AIKIN ALHERI SADAKA NE 🤲🏿🤍 Manzon Allah ﷺ ya ce: “Kowace rana da rana ta fito, yin adalci tsakanin mutane sadaka ne.” Haka kuma, umurni da aikata alheri sadaka ne. Saboda haka, kada mu raina ko da ƙaramin alheri ne. Ka yi abin da zai amfani mutane, ka yi shi saboda Allah. Allah Ya ba mu ikon aikata alheri da kuma shiryar da mutane zuwa ga alheri. 🤲🏿

Ibadul_Rahman Da’awa Network
Ibadul_Rahman Da’awa Network
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 21 September 2026 17:04:25 GMT
228
44
1
0

Music

Download

Comments

ousseinikifi
ousseini kifi :
🥰🥰🥰
2026-09-21 17:14:41
0
To see more videos from user @ibadul_rahman_tv, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About