@saleemyusufmuhammadsambo:

Saleem Yusuf Muhammad Sambo
Saleem Yusuf Muhammad Sambo
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 21 September 2026 18:18:30 GMT
101737
14023
125
557

Music

Download

Comments

trustworth01
𝗧𝗿𝘂𝘀𝘁𝘄𝗼𝗿𝘁𝗵𝘆🎭 :
Allah yasa muyi kykkyawan karshe 🥺🙏
2026-09-21 22:48:09
50
igrillking
The Grill King :
Allahu Akbar. Wallahi Kabarin tashin hankali ne.
2026-09-22 06:53:37
14
yareemahdiamond6
Sulaiman Adam Muhammad :
Allah sarki bawan Allah yace kabarinnan tashin hankaline, Allah ya sa mu dace
2026-09-21 20:33:18
30
ummi6327
سعادةام الرجال :
gaskiya ya fada😭
2026-09-24 18:20:24
4
alhajib010
Badamasi bello :
maganarshi wa,azice ga mai hankali
2026-09-22 15:50:24
10
zaharaddeen.aliyu8
Zaharaddeen Aliyu keta :
Wallahi Gaskiya yafadi akan Kabari 😭😭😭 babban tashin hankali ne
2026-09-24 10:31:46
6
ujukku3353
Ujukku3353 :
Allah Sarki Baya son mutuwa
2026-09-21 18:34:45
11
adamnafiusarki0
Adam Nafiu Adam :
yakae sunanka wlh
2026-09-23 08:49:02
2
begentle_3
Be gentle :
wallahi shiga qabari akwai tashin hankali sosai. Allah yayi mana rahma
2026-09-22 21:43:01
5
moh_mvsm
Mahammadu mvsm💯💯💯 :
Uban giji allh yasa muwuce tare aljanna dan kbarin nan 🥺
2026-09-22 11:08:43
1
ummanxeenaf
ummanxeenaf :
chewee naga sunanka a masu shiga kabari kafada masa saleem ubangiji yjikan chewweee
2026-09-21 21:32:14
6
kingcadeekdoonnum
I'm king 👑 sadeek doon :
shifa inkunfayinta yasan Allah bayasosuhadunekawqi
2026-09-22 17:23:16
1
bigforeign8
BADDO🎭🦅 :
Tambayan Da Zaka Mishi Shine Idan Kowa ya Mutu Ya barshi yy Zaiyi
2026-09-26 11:41:33
1
amjclothing.ng
AMJ CLOTHING.NG🇳🇬 :
Chiwe mujin chichiwe 😁
2026-09-22 00:10:12
3
saleh.abdulshakur313
A.s saleh313 :
Allah sarki chiwe Allah yasa mucika da kyau da imani harda kai chiwe Allah yasa mushiga kabari asa'a
2026-09-26 07:28:53
2
antyzee66
antyzee :
Allah ma da kansa yace muji tsoron randa zamu koma gareshi toh ay abin da tsoron Allah yasa mu dace
2026-09-22 12:11:57
4
19usama2
Usama Muhammad wada :
Allah sarki da sai CE baban Shi ya rasu sai da jikin Shi yayi sanyi, mutuwar iyayen babu dadi wllh Allah kasa mugama lfy
2026-09-26 14:04:10
1
enginerbdn
Bin Abbakar (mai rauni) :
Ya Allah 😭😭😭
2026-09-25 18:30:51
1
shettima110
IBN SHETTIMA 013 :
Allahu Akbar Allah tsoron kane yasa’a yana haka Allah kayafewa dukkanin musullumi 🤲
2026-09-24 06:55:12
6
arc.eksvi
arc.eksvi :
Allah in munzo mutuwa Allah ka temake mu
2026-09-22 02:41:41
2
musasmhd0
musa s mhd :
chewiy kullu nafsin za ikatul muont
2026-09-21 18:29:56
3
abbasalisu2223
Abba salisu :
a,a bekaiba da ikon Allah
2026-09-22 07:33:11
1
antyzee66
antyzee :
this is a rough play ya zaayi baba yakai sunansa😃😂🤣
2026-09-22 12:10:11
1
aminaubnyat
lukman :
gaskiya ne,jabari tashin hankali ne
2026-09-22 13:31:48
1
bashar002jega
BASHAR 002 JEGA :
hhhhhhhhhhhhhhhhhh hhhhhhhhhhhhhhhhhh hhhhhhhhhhhhhhhhhh
2026-09-21 20:25:17
1
To see more videos from user @saleemyusufmuhammadsambo, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About