@arewa_presenter: 🇮🇷🇺🇸 Araghchi Ya Nufi New York— Tattaunawar Iran Da Amurka Nakara Ƙarfi? Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi ya nufi New York domin halartar taron Majalisar Ɗinkin Duniya, bayan taƙaitaccen tsayawa a Qatar domin shawarwari kan rikicin yankin. Wannan na zuwa ne yayin da Qatar ke ƙoƙarin farfaɗo da tattaunawar Iran da Amurka. 🇮🇷🇺🇸🇶🇦🌍 #ArewaPresenter #Iran #AbbasAraghchi #USA #UNGA