@hapseat20: Kaddarar SakayyaEpisode 7💔 "Kabeer! Idan kana da sauran hankali da tsoron Allah... Maza ka samemu a gidan nan yanzun nan!" Asirin Kabeer ya tonu gaba ɗaya! Husna ta je gidan Hajiya Babba ta koka musu halin da Noor ke ciki. Alhaji ya fusata ya kira Kabeer, yayin da Noor ke haɗa kayanta tana kuka... 😱😭😭 Shin me kuke tunanin Alhaji zai yi wa Kabeer a Episode 8? 👇 📌 Don Allah Kar ku manta ku yi: ➡️ LIKE wannan bidiyo ➡️ COMMENT ra'ayinku akan tashi tsaye na Alhaji ➡️ SHARE zuwa ga masoya ➡️ FOLLOW shafinmu @Oum_zamzam domin Episode 8! 🎬 Shirin: Kaddarar Sakayya (Episode 7) 🎥 Director: Oum Zamzam (@Oum_zamzam) 📝 Story & Screenplay: Oum Zamzam Studio #KaddararSakayya #DirectorOumZamzam #OumZamzam #HausaSeries #HausaFilm