* Matashiyar da ta yi fice wajen ilimi:
Ita ce Aisha bint Abu Bakr (R.A). Sahabbai da dama kan koma wurinta domin tambayar abubuwan da suka shige musu duhu game da addini.
* Surar da ake ambataccen sunan Allah a kowace aya:
Ita ce Suratul Mujadila (Surah Mujadila 58,ita kadai ce sura a cikin Al-Qur'ani da aka ambaci sunan "Allah" a kowace aya daga farkonta har karshe.
* Hadisin da ke gani rabin addu'a ne:
Yayin da addu'ar "La ilaha illa anta subhanaka inni kuntu minaz-zalimin" 🥰
2026-09-21 20:33:39
120
Suleman Na Fatima :
Nana Aisha suratula Al Arrhamane خيركم من تعلم القران وعلمه[Teary eyed][Heartwarming][Heartwarming] I am not going I am just learning the Quran and I do not finish the side I'm looking for Madame that will teach me I'm 15 years old
2026-09-23 14:12:45
1
Iliyasu :
Qaddi samiyallahu
2026-09-22 17:52:01
0
عبدرحمن بن ميكا عيل :
(1) Itace sayyida Aisha bin Abubakar (R.A)
(2) suratul mujadala ita ce sura ta 58 tana da Ayoyi 22
(3) hadisin shine hadisin aure 😊☺️
2026-09-21 21:49:22
51
nura muhd umar :
2 suratul mujadalati
2026-09-22 14:24:32
0
Muhammad Ibrahim4 :
1 Nana Aisha
2 Al Iklass
3 hadisin guda buy ne akwai
hadisin tsarki akwai hadisin aure
2026-09-22 06:59:03
25
sharifuddin Abdulmumini :
nana a isha
2026-09-22 10:12:37
0
Hasken Sunnah✅✅✅ :
/1 nana aisha 2,mujada 3, wada Allah ya azurdashi da mace ta gari
2026-09-21 19:45:12
16
TPL wakawa70 :
1: the great female schoolar in Islam is nana Aisha (R.A)
2:Al mujadilah
3: is (az.zalzalah.)but is not authentic the authentic on is (Al. Ikhlas.)
1. Nana Aisha Radiyallahi anha
2. Suratul Mujadalah
3. (a)
Hadisin "Tsarki" wanda Annabi Muhammad Swallallahu Alihi Wa Sallam Yace "Aɗɗuhuru shaɗrul iman" tsarki kaɗai rabin imani ne.
3. (b)
Hadisin da Annabi Muhammad Swallallahu Alihi Wa Sallam Yace; wanda yayi aure ya cika rabin Addini.
2026-09-21 22:15:53
18
محممد حسسان💫💫💯 :
sayyda fatima
2026-09-22 09:56:50
0
kabirbalalambu502 :
1 nana Aisha
2 al mujadilah
3 Tsarki
2026-09-21 21:02:08
13
T I G :
1=Nana Aisha
2=suratul mujadala
3=hadisin nasiha
2026-09-21 21:17:54
7
Zeeshaza :
AISHATU RA.suratul mujadalah,khairu kum man ta allamal quran
2026-09-21 21:00:10
8
usman lawal musa :
Ammah nasiha gareki kizan sa likab
2026-09-21 23:07:25
5
new Abdulldaga arewa729 :
Suratul nas
2026-09-22 17:54:27
2
user6066612768793 :
1 nana Aisha 2 qu huwallahu ahad 3 man ragiba ansunnaty palaisa mini Bai ma,anah aure
2026-09-21 20:46:13
7
muhammadabubakarabubakar80@gma :
قد سمع الله القول التي
2026-09-22 11:54:27
1
user5548139728773 :
سورة المجادلة....نانا عائشة رضي الله عنها
2026-09-22 17:14:58
1
habibuharuna :
Nana Aisha
2026-09-23 09:21:40
0
bashirwaya :
سورة المجادلة
2026-09-22 17:06:18
2
dan-samary001 :
1) Nana aisaha
2)suratul iqlass
3)????
2026-09-22 17:16:41
3
ibn uthman textile08145316322 :
1. Aisha bint Abi'bakr
2. mujadila
3
2026-09-22 21:30:13
1
To see more videos from user @voice.of.ameerah, please go to the Tikwm
homepage.