Idan arziki nake nema zan iya tsintar sa a ko'ina, amma idan ina neman farin ciki babu gurin da zan iya samun wannan idan ba a gurin ki ba. ❤️🩹❤️🩹
Idan daukaka nake nema itama zan iya samun ta ako Ina, amma idan ina neman Matar Aure, wacce ta dace da tsari ko Muradina idan ba a gidan ku bazan iya samun wannan ba. 💖🤍
Arziki iri iri ne mafi girman arzikin da aka samu a gidan ku shine da aka same ki. 🌹
A tareda ke kome yana amsa ma'anar farin ciki.
2026-09-22 19:18:01
12
Ibrahim zarami :
ga ne my love 💕
2026-09-22 22:12:32
6
zumbazu :
slm kk
2026-10-26 23:16:03
0
mr2y :
tunyaushe innaneman kalanki saying happy love day
2026-09-22 08:16:37
6
Tehran :
ganinan wallahi weel biro nake turawa allah
2026-09-22 13:23:02
7
abdallah bawan Allah 🙏🙏✅ :
Gawani bawan Allah Allah yasa yanada rabo 🙏🙏🙏
2026-09-22 09:57:52
5
BABAN ABDULLAHI :
ok gani
2026-09-21 21:00:17
5
Maazou :
Hi[Red heart][Red heart][Red heart]
2026-09-24 01:13:20
4
Sama'ila Umar :
i love you
2026-09-23 05:09:25
3
Ibrahim Musa :
I love you innocent and Naomi
2026-10-07 20:40:44
2
@Khalifamotors :
hey[Heartwarming]
2026-10-04 12:51:03
2
SUNNAH____001 :
harda ustazai
2026-09-23 10:57:41
2
nasiru Muhammad nasiru :
Hi
2026-09-24 05:49:08
2
Alh.dahiru muhammed :
ina sonki
2026-10-05 22:55:56
2
ouaramrpk :
hi
2026-10-05 16:29:30
2
nasiru Muhammad nasiru :
wow beautiful baby aunty Zarah Tom gane ya Allah
2026-09-24 05:48:57
2
@Manmane rabiou Abdoul K :
gani na dan Niger
2026-10-06 01:17:57
2
itz King 👑 MASTER :
hmmm hai chaip sure
2026-09-23 19:13:40
1
Rajiadams :
Hmm C E O xaki hada fada
2026-09-23 00:23:17
2
To see more videos from user @sheiszarah0, please go to the Tikwm
homepage.