@zainababdullahizarewa: #wivesconnectforum #ghanatiktok🇬🇭 #cameroontiktok🇨🇲 #saudiarabia🇸🇦 #niameyniger🇳🇪💃🏻🔥

Wives Connect💜💍
Wives Connect💜💍
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 21 September 2026 19:38:26 GMT
59414
6801
270
434

Music

Download

Comments

meleris.elagance.b
Zainab babakura meleri :
Yadda yamin haka nakemasa yanzu banida lokacin Kai Kara Wlhi yanamin nake Ramawa
2026-09-21 20:25:36
85
certifiedspice_blender
CERTIFIEDSPICEBLENDER ⫷⭕❥⫸ :
nifa yanzu kurma na koma😂 if you say red is white and I know is red I won't argue. OK is my answer 😂
2026-09-21 21:36:25
29
softmind_diaries2
Softmind_diaries📕 ⫷⭕❥⫸ :
Wannan haka yake,, kowane aure yanada nashi kalubalen
2026-09-21 21:59:44
11
pharmhassana
Pharm Hassana :
Allah sarki Sai a dinga ce, kiyi kaza, kiyi kaza, but no body ever says how hard and traumatizing it is to do the kaza kaza
2026-09-21 22:42:53
11
maryamgire
user4420679557816 :
duk lkcn na ga post naki kamar Dani kk gsky Ina Jin dadin post naki Allah ya biya kina wayar mana da Kai aunty mu
2026-09-22 08:33:39
5
rmjfamecare1
🇷ukayya➖🇯Jiddah🇲uktar :
ban yardaba nidai a siri akayi mana 😂 inba hakaba wannan sauyi hk rana daya ai sai na tashi tsaye
2026-09-22 07:16:41
5
fadimatusahibul
Fadimatu Sahibul :
A Ai koba namijiba kowa ya yayi makha badaidai ba yafika sani yayi badaidai ba hakha in ya kyawtata yafikha sanin y kyawtata jos Kawai muci gaba da haquri ibada mukeyi Allah zai yimana sakaiyya insha Allah zamuyi farin ciki a Aljannah
2026-09-22 08:52:44
8
user6785842747882
Dederi :
fact💯,amma mata kaso 98% sam basu fahimci wane ne wanda suke tare da shi ba.
2026-09-22 09:35:41
5
elegancebykhajjah
elegancebykhajjah :
Sunfimu sani tini na Lura d hk nashafama kaina Lafia
2026-09-21 20:13:07
11
queen_nardeya
QUEEN_NARDEYA :
Duk rungumar matsalarka ai baxaka rungumi matsalar bin Mt dayake bah 😩😩
2026-09-24 10:42:27
1
abdulmaliktameem
abdulmaliktameem :
Ku sanar da al'umma matsayi, girma da soyayyar da Allah ya ke wa manzon Allah saboda al'umma su so shi. In suka so shi, za su san shi, in suka san shi, za su yi aiki nagari domin haduwa da shi. A sannan ne al'umma za ta zamo mai kyawun hali da nagarta. Babbar silar da abubuwa za su gyaru kenan, komai ya zama daidai. ALLAH KA YI SALATI DA TASLIMI GA MANZON ALLAH SALLALLAHU ALAIHI
2026-09-24 11:12:44
2
hareess15
hareess :
Aini yanzu tunda na lura da maza wlh nafison kudi da namiji don auran dashi da babu du 1 ne aguna
2026-09-23 05:29:51
5
amgallery_ng
AM GALLERY 🥀🌸 :
Anty Xee Inata yimiki magana ta watsapp kisani a group amma baki responding ba har na hakura 🥺
2026-09-21 21:04:46
1
aminayusuf861
Amina yusuf :
Haka nakoma wallahy,Alhamdulillah dama ni ban iya rike Abu a zuciyana ba, ko film bana kallon Wanda zai tada mn hankali,yarana biyar Amma I rather watch cartoons and listen to novel,and do l my azkar, wallahy Alhamdulillah
2026-09-23 07:26:57
3
gimbiya_001
Gimbiya :
Ni fa wallahi tallahi mantawa ma nake inada aure dan tsabar Yadda na watsar da al'amuran shi na mika kaina wa kasuwan ci. Nifa wallahi amana na danka shi wa Uwargida na ,takula dashi inata Mata addu'a wallahi da Yan kyautata wa da Zan Iya. Neman kudi kawaii
2026-09-22 05:17:08
9
maryamlawal810
Maryam Lawal :
Yanda kike kwantar mana da hankali Allah ya saka miki da alheri duniya da lahira
2026-09-24 15:15:54
4
good_girl16_
💕 :
My follow women try law of detachment insha Allah u will thank me😂😂
2026-09-21 20:51:55
1
hawwa688
Ready2wear by Hawwa :
Wllh wllh kamar cirar Kaya na cirewa kaina kishi da damuwa akan namiji banda case dashi wllh sabga ta kawai nake
2026-09-22 06:49:56
7
presdo1161
👑 𝐌𝐑 𝐏𝐑𝐄𝐒𝐈𝐃𝐄𝐍𝐓 :
idan yaje viral ayi taggin dina
2026-09-21 19:43:05
6
sadeeq.fashion.des
sadeeq fashion Desiner :
Wlh ina sane😂
2026-09-21 22:23:22
1
ieeshert
Aisha Abubakar :
bitter truth💯
2026-09-21 20:56:10
2
munibamuhammad9
Muniba Muhammad :
muna gdy sosai allah yasaka miki da kairan
2026-09-23 19:07:01
1
munch_villa
munch_villa⭕️ :
Dama ana liking sau dari
2026-09-21 20:55:54
4
kalidlebabatu
Kalid Lebabatu :
kamar kinsan matsala da nake fiskanta
2026-09-22 08:05:22
1
dianas.collection51
diana’s collection👗 :
Zuwan ki alkhaire ne agare 🥰
2026-09-22 19:06:06
3
To see more videos from user @zainababdullahizarewa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About