@hausa_lyrics001: Kiyi haƙuri lokacin barcin kaɗici.🌹 Rashin ki a tare dani, ya zamo min maraici.🌹 Wata rana rayuwa zata mana adalci🌹. Mucika ƙa'ida mu samu tabbacin kusanci.🌹 Zaki girka mana, a tare mu zauna cin abinci.🌹 Allah ya cika mana buri na ganki a cikin rigar Amarci.🌹 Zan baki kulawa mai inganci 🌹 Ina miki fatan yin barci cikin aminci..🌹 Ina son ki, soyayya da karamci🌹