Nayi imani da Allah akwai wanda yake cewa bai fahimta ba wlh wlh wlh wlh ko sallah wasu a cukin basu iya ba balle su san ya ake girmama annabi balle su fahimci waye Allah ma
Allah yakarawa shehu lafiya Ina Jin dadin karatun ka
2026-09-22 12:29:13
10
M sadeeq :
please who is Shehu in Islam
2026-09-22 08:59:55
4
Ahmad Musa Katsayal :
WAYE SHEHU
2026-09-22 14:54:36
3
BG prints :
Minka ilaika ya rasulullah 🥰🥰🥰🥰
2026-09-24 14:04:10
6
ya_rasulullah❤️❤️ :
ATAYIWA ANNABI SALATI 📿📿📿
2026-09-24 11:13:21
4
jaxulee menaxaree :
Allah yabaka ilimi sosai maqari dole abarka
2026-09-22 19:48:18
6
ABBA HALIFAN JINJINA (A.N) :
wlh anzo gurin da nan muke jira azo maulana
basu wuta
2026-09-22 08:31:01
8
abdulmuhdisah :
Da yawan ku da kuke cewa baku fahimci abunda yake fadi bah,dama baku saurara dan ku fahimta bane.Yana bayani na akan wa'enda basu ganin manzan Allah da darajar shi mai girma,shine yake bada misalin girman Annabi da cewa Qur'anin ma da ake saukar mishi ,wani lokaci yakan karanta tun kafin mala'ika jibrilu ya karanta masa
2026-09-21 23:27:02
9
Naziru masoyi :
wallahi najima ina irin wanga tunanin akan wahahin da mala'ika yake kawowa amma yanzu an buɗe mani ma'anar