Allah sarki yayu akwai Dadi wlh ni Banda ko daya😭😭💔💔
2026-09-22 00:12:50
435
XARARH🖤 :
Allah ya Baku aljanna sanadiyar wannan content din 😢🙏🏻
2026-09-22 07:17:17
632
ALMUSA'ID GLOBAL ENTERPRISES :
ma sha Allah congratulations
2026-09-23 19:56:49
1
jatauzainab@88 :
𝐂𝐨𝐧𝐭𝐞𝐧𝐭 𝐭𝐡𝐚𝐭 𝐦𝐚𝐤𝐞 𝐬𝐞𝐧𝐬𝐞 𝐰𝐥𝐡
2026-09-24 21:40:22
2
mumtazcollection backup :
wlh banida Yaya kodaya😭😭😭😭
2026-09-22 07:14:53
95
Zee Empire 🤗 :
Nikuma yayyuna har wanki suke mun 😅
2026-09-22 12:13:58
98
ayshathbaby :
Allah yasa yan uwana suga wannan video su gyara halinsu su dinga bani kudi suna siya min abinda nake so
2026-09-22 10:46:32
123
MEENA :
Wanan video ya sani hawaye 🥹🥹Allah ka bayyana mun yayana 🤲🏼😭😭😭
2026-09-22 11:25:10
44
Nana khadeejah 💕💝💞💟💚 :
Nikam na daku da nawa yayun wlhi 😭😳
2026-09-22 08:01:43
41
Munaj :
wlh irin matsalan da nake ciki kenan yanzun, a islamiyyama akakoroni saboda kudin makaranta. kuma harwurin yayana naje yamaban aro amman wai baida shi, tunanin da nakeyi ko intambayi saurayina ne Amma kuma narasa ta yanda zanfara saboda tunda muke tare da shi bantaba tambayan shi abu ba.
2026-09-22 11:33:20
48
farteemerh :
Allah yasa sako ya isa 🙏🏻this is a life storyline
2026-09-22 08:16:33
32
Queen isha 👑 :
Best brothers ever 🥰🥰
2026-09-25 08:13:29
2
Mrs Muhyat ❤️ :
Ameen thumma Ameen
2026-09-23 18:46:37
1
nanmi :
I love it
2026-09-23 22:13:51
1
Queen Tiya’s fashion ✂️ :
Very educative 🥰
2026-09-24 11:33:33
2
Amatu 🥀 :
Nidai yayyina saidai nace hmmmmm
2026-09-24 19:48:14
7
Xahra Muktar :
yau nafara kallonku ,kun burgeni nayi following dinka
2026-09-22 08:19:20
34
YÔÜÑG MŪẞTY 🌱💚✨ :
Ameen ya Allah 🤲
2026-09-22 16:38:35
7
Mohammed Isah :
GASKIYA NE
2026-09-22 14:53:54
6
💫 Mustapha Ⓜ️unzulum 💫 :
gasskiya ne wannan
2026-09-22 10:28:26
8
reeedhaaas collection❤️ :
Yayuna takwas Wlh kuma basa barina ba kudi Ashe abunda suke nufi Kenna Allah yasaka musu wlh 🥺❤️
2026-09-22 10:57:30
102
Aliyukl :
wow fatan alkairi
2026-09-22 17:50:39
5
Caramel😘 :
i love this
this explains intentionality about someone
allah saka muku da alkairi
2026-09-22 11:41:44
50
TEEMA ZAKI ~❤️🦋 :
Yayyina hudu Wllh ni kadaice mace acikinsu
2026-09-22 11:59:57
39
Meemah snacks and more ❤️ :
Axo asai cake 🥰🙏
2026-09-22 14:16:10
9
To see more videos from user @hitila15, please go to the Tikwm
homepage.