@kunyamedia: Wata matashiya da aka ce tana zuwa Abuja duk shekara domin karɓo iPhone, ana biyan ta kuɗi daga baya, yanzu ta kamu da cutar kansar dubura. Wannan labari ya zama babban darasi a gare mu: rayuwa da lafiya sun fi duk wata wayar hannu ko abin duniya daraja. Kada mu bari neman abin duniya ya sa mu manta da kula da kanmu da lafiyarmu. Ku saurari cikakken labarin domin ku ɗauki darasi daga abin da ya faru. 🙏 #iPhone18 #Lafiya #arewa #abuja #nigeria

Kunya Media
Kunya Media
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 21 September 2026 22:13:06 GMT
306641
18417
583
2143

Music

Download

Comments

sojan_sidi.h
𝙨𝙤𝙟𝙖𝙣_𝙨𝙞𝙙𝙞_𝙖𝙗𝙙𝙪𝙡 :
My hero is Prophet Muhammad ﷺ ❤️
2026-09-22 08:57:01
248
aishazakariyyasal
humaira :
Allah yasa mufi karfin zuciyan mu 😭😭😭😭😭
2026-09-22 09:03:50
71
jega_allaji
Jega Allaji 💼 :
kar amanta ayiwa annabi salati
2026-09-22 08:35:49
90
kingyakeen
Abdulyakin🆎 :
Wlh wasu asiri akeyi dasu basuma saniba
2026-09-22 08:31:39
50
jamiluabudulahi01
jamilu abdullahi :
Allah ya Kara wa Annabi daraja 🙏
2026-09-21 22:24:13
166
barrister734
Barrister👨‍⚖️⚖️ :
Wai dama dsky ne ana zuwa Abuja karbo waya😳
2026-09-22 00:30:58
216
fattimaharuna
@fatimaharuna :
wallahi tallahi na dauka kawai wasane bantaba dauka dagaske akwai mace da zata kaikanta akan waya ba
2026-09-22 05:44:56
37
mry06405
Maryam sani 🥰❤️ :
wllh yanxu hk itaci a hannu na Amma yayana ne ya saya min ita wllh 🥰🥰
2026-09-22 13:52:57
9
aliyu.abubakarr3331
ALI ABUBAKARI :
dame iPhone 18 dame android dame vivo idan muka sa hakuri dik mutuwa zamuyi 🥲
2026-09-22 00:08:01
143
barristerismailalawali6
barrister ismaila :
Dan Allah taya zan cire hannun jarina na dangote wllh yunwa nakeji dan allah ku taimaka anunamin yadda zan cire 🥺
2026-09-22 09:21:10
12
safna.hadejia
Safna Hadejia 🌹💞 :
Alhamdulilah android phone dina ya isheni bantabyin iPhone 1 ba hartaxo 18
2026-09-22 08:57:42
28
king.abbatii
☠"️ king Abbaty b.b.y 💀💲☠️🦾 :
karshen kowa dai kabarii ⚰️⚰️😪 Allah yasa mucikah da Imani 🤲🏼😰😓
2026-09-22 04:11:08
19
mohbak313
Mohbak313 :
Wllh dgsk neh sbd ni mazaunin Abuja neh nasan Agent din dayake kae Mata Abasu iPhone
2026-09-22 07:03:10
12
marwanatunasiru444
سیدۃ مروات🦋 :
ko iphone one ban taba riqewa ba yasin😂
2026-09-22 14:00:26
5
nancyyarhutu
nancy yar hutu :
Allah yasa mudace 🧏🧏😭
2026-09-22 10:24:19
0
yahayanassir1
yahaya nassir1 :
Africa 🥹😭😰
2026-09-22 13:41:25
1
abdul.aziz.isa6
Abdul Aziz isa :
wayar hannun wata yafi kudin gidansu Amma iyaye na Gani suyi shiru
2026-09-22 06:13:09
12
fulaniborn5
Fulani born :
Bank to school
2026-09-22 13:47:30
0
a_axxxxx1
احلام✨🎀 :
Allah yasa mudace
2026-09-22 04:20:59
8
aisha_sidi23
Aisha sidi :
tunda nake ban Taba rike ko iPhone ko 1 bane har tazo 18
2026-09-22 11:24:18
9
umr.dry
umr dry :
Allah yaqarawa annabi darajja
2026-09-22 07:50:40
6
ummulkhairimuhammad2005
❤️‍🩹Small but mighty❤️‍🩹 :
Toh Allah yasa mudacce😔🙏
2026-09-22 02:42:54
12
basiru.hussaini.5
🖤 mlm basi 🌍back up 🖤 :
innalillahi wainnailehi rajiu
2026-09-22 06:10:06
7
khadija.umar422
Khadija Umar🐍🦋🥰 :
Innalillahi wa Inna ilaihi raji un allah yasa mufi karfin zuciyarmu🤲😭
2026-09-22 09:25:43
11
user52667085512976
Méè Nà't :
Wallahi idan ace ana zuwa karbo iPhone bana yarda?? Innalillahi 🥹😔
2026-09-22 07:12:39
11
To see more videos from user @kunyamedia, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About