@mohd_captain: #views #fyp #trending #viral #captainiphonestore iPad 2 mini Available 35k sai kudin shipping da aka kawo ta Nigeria 10k total 45k muna dasu available a branch namu kawai ka kira waya ko kuma kaje a baka ka biya kudi thank you Idan kuma baka daya daga cikin wannan garin da muke da branch zaka iya wakilta wani naka yaje har shagon mu ya siya maka ya aika maka thank you 📞KANO BRANCH FARM CENTER 0906 363 8047 0903 938 5065 📞 ADAMAWA MUBI BRANCH 0903 799 8123 0816 367 2302 Yanzu Haka Akwai su a shagunan mu dake Nigeria 🇳🇬
Captain Dubai 🇦🇪
Region: AE
Tuesday 22 September 2026 03:42:34 GMT
Music
Download
Comments
A A GWALE :
tana trade?
2026-09-24 13:17:39
0
Kaysdonuts :
Amma copy ne koh?
2026-09-23 07:45:22
1
Æbdul Ɗãñ Tållækä Møŕal :
tana what's app
2026-09-22 18:30:25
1
Ameera abdullahi :
Netflix zai hau kai
2026-09-23 06:43:52
0
cookwithfaiyah ⫷⭕❥⫸ :
Idan Akaje branch din naku za asamu ahakan
2026-09-23 14:01:12
1
naajmodestwear :
Masha Allah Gaskiya yayi kyau sosai 😍🩷
2026-09-22 15:19:36
1
Oumayrerh6968 :
Allah qarawa rayuwa Albarka
2026-09-22 20:30:01
1
Combatant :
akwai yanzu? ina kasuwar
2026-09-23 15:36:14
0
MIGNA :
za,a.iya kawomin saudia
2026-09-22 14:33:50
0
mûstâpha 💯🫂 :
oga captin 7 normal nakeso kwa
2026-09-23 19:41:14
0
isma,il :
ina so
2026-09-22 12:01:51
0
Rose Kwopnan :
Abuja fa please 🙏
2026-09-22 10:19:34
0
Phateenaruwa collection :
Captain pls anuna mana laptop masu kyau da sauqin kudi
2026-09-22 22:08:23
0
Ahmad rabi'u sharubutu :
zata yi harkan trading
2026-09-22 11:42:00
0
khadija Ahmadu79 :
akoi a shop na mubi ne innaso
2026-09-22 04:49:08
0
09069782403 :
Allah yaqara warayuwa albarka 👍
2026-09-22 05:31:48
0
cookwithfaiyah ⫷⭕❥⫸ :
Kuna da Tab na yara
2026-09-23 14:02:24
0
naajmodestwear :
Cover fah ya za’ayi
2026-09-22 15:20:27
0
Tanimu :
Allah temaka
2026-09-22 04:22:10
0
Excellency's kitchen :
pepper chicken available in Gombe 🥰
2026-09-22 06:26:23
0
Ahmad Jibrin Juma :
Captain babbar fah nawane ko babusu?
2026-09-24 10:50:19
0
KitchenNest by Zulfa ❤️ :
Akwai tab A7 lite ?
2026-09-22 21:44:46
0
DEMUF33S GALL3RY🤍🤍 :
Za a iya saka xenda?
2026-09-24 14:23:21
0
🌸SALLY🌹🌺 :
Nawane Wanda sukafi wannan girma
2026-09-24 08:37:21
0
_ÅŁÊÊŸØÜ_ :
🥰🥰🥰
2026-09-23 10:56:44
0
To see more videos from user @mohd_captain, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.