@lajindala: Akwai matsalafa

Lajin Dala
Lajin Dala
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 22 September 2026 05:17:23 GMT
122123
8425
475
1896

Music

Download

Comments

sagiraminunasidi
[email protected] :
Tayaya ake fitowa daga hannun jarin Dangote bayan an Shiga❓❓❓ 🥹🥲🙏
2026-09-22 10:10:57
95
dankanoauwal1
dankanoauwal🇳🇬🇨🇮🇱🇾 :
shi yasa na sayi Jaiz bank [Laugh approved]
2026-09-22 17:02:01
0
surajmanga
surajmanga :
wallahi Babu Wanda yay mana bayani kamar haka
2026-09-22 12:54:47
32
walmama26
Wal Mama :
Taya zan cire kudina yunwa nakeji🥺
2026-09-22 13:18:39
23
kkk23__
SULTAN :
waiyo allah kudina[Laugh approved]
2026-09-22 14:38:54
0
user5816952587590
Ashiru Idris jjr :
akai ne asbiti ina chikin wani hali
2026-09-22 08:19:41
27
hamisumurtala49
HAMISU :
wllh dug wanda yaci kudina 1, million dina saina kona Refinery 🔥🔥🔥
2026-09-22 09:22:07
16
lameenyusuf
Lameen Yusuf :
Malan Kace talakawa suna cikin tashin hankali
2026-09-22 11:52:55
11
aboubacarsaddeeq69
Saddeeq bergas 🥰 :
Ai wlh ko me akai bazan cire kudina ba
2026-09-22 09:08:39
7
binisah84
Bin Isah :
Dan Allah Yazan Cire kudin na ? na haƙura
2026-09-22 09:56:30
11
dan.mai.taya2
Dan mai taya :
don Allah wazai sari hannun jarin dana sa?😭
2026-09-22 11:09:55
7
suleimanjibreens
Suleiman jibreen :
GASKIYA DANGOTE YAFITA DA FITANSA
2026-09-22 09:20:22
12
skylostizhe
skylostizhe :
well said sir
2026-09-22 15:43:59
0
engrmd01
engrmd01 :
Mutane kawai ba suda ilimin stock market sai hawa media a yita surutu, daman wa ya gaya maka stock market na talaka ne?
2026-09-22 12:57:52
10
yahazal
Yahzee One :
wallahi Muna KALLON motocinmu a titi don haka KUDINmu BAZAI ciyuba
2026-09-22 11:52:39
7
abduljalil_kura
abduljalil_kura :
Yanzu bafa ba da bane, an waye, an samu ilimi.
2026-09-22 10:52:51
5
thefaruq2
UMAR anse🪫🚨🧯 :
Wayyo ina kudina 🙆‍♂️🙆‍♂️🙆‍♂️
2026-09-22 11:54:38
0
haidarabdullahi604
Haidar Abdullahi :
wannan gskyne wlh
2026-09-22 10:22:29
0
aliyubbkrbdllh
Aliyu Bbkr bdllh :
Allah ya isa kudi na 😳😳😳
2026-09-22 10:04:46
5
abdussamad.bakura
abdussamad Bakura :
Dan Allah taya zan cire hannun jarina na dangote wllh yunwa nakeji dan allah ku taimaka anunamin yadda zan cire 🥺
2026-09-22 12:14:10
5
aliyumijinyawa120
Aliyumijinyawa :
Kukaini inuwa karnafadi.wayyo kudina
2026-09-22 11:04:28
5
mixter_senda01
BiG_S🔥🌹 :
Kuma akwai yiyuwar kudin zayyi ampani dasu yayi funding project dinshi na wani refinery a kenya
2026-09-22 10:28:54
7
abubakarjibrin123
abubakarjibrin🦻 :
Naso ace naji wannan maganar tun kwana uku baya😂
2026-09-22 09:53:38
7
realdimeji1
Real Dimeji :
This something only financial literates understand! Others calculate the little profit made without considering its value in the current economy
2026-09-22 08:20:43
7
code_1777
Code 911 :
Yana son Gina wani refinery a Kenya 🇰🇪 ne shi yasa aka Tara masa kudi.
2026-09-22 10:22:58
6
To see more videos from user @lajindala, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About