@ahmadul_bazzi: Idan kasiye share ta dangote yamata kasaurari wannan

Hausa Islamic history
Hausa Islamic history
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 22 September 2026 06:04:51 GMT
22778
1486
51
301

Music

Download

Comments

aliyu.abdulhamid24
Aliyu Abdulhamid :
gas kiyace yakefada animation sameni
2026-09-22 08:35:58
0
abdulesahm
ENGINEER 👷 :
San zuciya ba zai barmu mu fahimta ba wlh
2026-09-22 08:38:34
4
yello.sharamansur.bajoga
YELLO SHARAMANSUR BAJOGA 001 :
Wllh gaskiya ne muna ruwa Allah ya fidda mu
2026-09-22 07:49:03
3
mrmajeed123
Majeed Garden & Park Kaduna :
Wlh maganar gaskiya ce, amma son rai yana kawo mana matsala🥹🥹🥹
2026-09-22 08:12:26
2
oumfaruq25
Oum faruq :
wai mutu inyanso yafita yazaiyi
2026-09-22 08:35:13
1
abunihlah01
Dan hajiya (Abu Nihlah) :
Allah ya gafarta mana 🙏
2026-09-22 10:47:32
1
olanka.brister2
Olanka brister 2 limited :
Sai da shi laifi ne
2026-09-22 07:52:39
2
alminan01
Alminan :
tun tuni nasan babu alheri acikin wannan IPo na dangote
2026-09-22 11:13:17
1
ruba.sani.usman4
Ruba :
Hassada
2026-09-22 10:45:22
0
_aliyu_1
Ali Mohammed Nura :
malan kayi shiru in Baka San Abu ba Dan Allah,
2026-09-22 09:42:00
1
mustapha7271
Ibnil-Kasim-Ar-rishawiyy :
To wllh muna ruwa
2026-09-22 07:04:50
1
aburamlat
MahmudHula :
Nifa kuna rikitar dani
2026-09-22 13:57:42
0
hidaddy96
ghostdaddy ✅ :
yau an karkata kudin zuwa wata qasa a Africa zai gina wata matatar man qasar
2026-09-22 14:01:07
0
umar_a_akwashe
𝐔𝐌𝐀𝐑 𝐀 𝐀𝐊𝐖𝐀𝐒𝐇𝐄✨ :
: Dan Allah taya zan cire hannun jarina na dangote wllh yunwa nakeji dan allah ku taimaka anunamin yadda zan cire 🥺
2026-09-22 11:21:40
0
idris.shehu20
IDRIS SHEHU :
mutanen arewa hmm, Kar ku Karaya duk Wanda yasa hannun jarinshi a dangote refinery to yajira zuwa shekara 2 in sha Allahu sai ya samu riba Mai yawan gaske,
2026-09-22 12:40:24
0
shamsugodiya
shamsu godiya🇲🇱 :
malam ba gaskiya kake fada ba
2026-09-22 13:27:17
0
musbahu.shuaibu.lawal
Musbahu M Lawal back up :
tapp
2026-09-22 06:51:47
0
_aliyu_1
Ali Mohammed Nura :
Ba gaskiya bane
2026-09-22 08:20:23
0
olanka.brister2
Olanka brister 2 limited :
Allah ne Mai nada mutum ba dangote ba
2026-09-22 07:53:52
1
convex_furniture
A-Ameen furniture :
ina tare da kai malam Bazallahi
2026-09-22 10:03:43
0
haruna8702
Haruna :
kaji fah dan Allah tayaya mutum zai saida gidansa yasai hannun jari,dangote yanashan suka ta ko ina,wasu fah caca ma suke da kudinsu,wasu shaye shaye ma suke da kudinsu,amma bbu ruwan kowa dasu,sai dangote hmm.
2026-09-22 14:28:43
0
trail___blazer
trailblazer🔎 :
Ita fah harkan stocks sai da ilimi
2026-09-22 12:23:09
0
separater96
Yusuf :
😅😅😅 Babu fita ai
2026-09-22 10:32:52
0
dankasuwa290
Dankasuwa🇳🇬 :
koyau sai nakara saya
2026-09-22 14:56:21
0
dangoburawa
jikan dija :
bagaskiya bane
2026-09-22 10:18:58
0
To see more videos from user @ahmadul_bazzi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About