@ali.harisu.masoyinannabi: #onethisday

Ali Harisu Masoyin Annabi ﷺ
Ali Harisu Masoyin Annabi ﷺ
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 22 September 2026 09:48:47 GMT
45047
8331
492
415

Music

Download

Comments

jansul64
Aminullahi Zango :
Amma Ilimin kame-kame ko[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-09-22 16:11:20
1
user4732080065009
ibe :
11111111111🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲111111111111111111🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
2026-09-22 17:40:38
0
j_baajo
Jamil Y Ba'ajo🌄💧 :
waii wonne illimin tukunna[Tears of joy]
2026-09-22 18:30:16
0
abdullahiumar544
Abdullahi Umar :
wlh ko ni nafi makari hankali da ilimi
2026-09-22 17:07:02
10
abbahauwal72gmail.com
Abbah Auwal :
wannan gaskiya ne malam wllh nima Dan Izala ne Amman wllh na yarda
2026-09-22 16:10:36
6
n_senior12
N_Senior :
wannan gaskiya ne sheikh imam junaid[Heartwarming][Heartwarming][Heartwarming]
2026-09-22 16:53:10
1
awalou.moussa8
Awalou Moussa :
saw 🥰 saw 🥰 saw 🥰 saw 🥰
2026-09-22 16:38:11
0
sadeeqflyb01
Abu bkr sadeeq crypto :
koh zaku mutu sai dai ku mutu muna nan Akan bakan mu, idan muka shiga damuwa da musiba a duniya taimakon Allah s.a.w kadai muke nema sabida manzon allah mutum ne kawai shi ana yi mishi wahayi ne kuma ba ayi mutum irinsa ba kuma baza ayi ba, Allah shi kadai ne abin roko a duniya bamu neman taimakon manzon allah s.a.w, Amma Kuma ranan qiyammah muna neman Ceton sa, Allah ya karawa annabi daraja that's it.
2026-09-22 15:59:30
9
badobado010
B A D D E S T  B A D O 🐍 :
Thank you, sir
2026-09-22 18:58:49
0
mustaphamalabukar
Mustapha Mala bukar :
malam with do respect karya kakeyi wallahi
2026-09-22 15:27:43
13
aminu.kamal5
Aminu Kamal :
Wannan gaskiyane maulana 🥰🥰🥰
2026-09-22 11:18:47
7
housnacom
Hamissou saley Abdou :
ilimin kame kame da tatsuniya
2026-09-22 18:01:54
1
bashidanfill20
BASHIR DAN FILI SOKOTO :
wlh duk malaman Nigeria ba su kai malam bashir sokoto ilimiba a yanzun
2026-09-22 16:22:39
1
idris_ibrahim_kan7
🇸🇦🕊IDREES☪️🕋☝️ :
wlh hakane allah yasa mucika da imani duniya da lahira Sabo da annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam
2026-09-22 17:15:49
2
hassansas20hassan
Hassan sas 20 :
munyarda muna son muzauna dashi😅😅🤣🤣
2026-09-22 16:30:06
2
sadishuaibu83
Sadi Shuaibu :
amma kuma babu hujja
2026-09-22 16:28:35
2
mmasstar01
ℝ𝔼𝔸𝕃=𝕄𝔸𝕊𝔸'𝕌𝔻✅️ :
wannan hakayake maulana
2026-09-22 16:10:31
2
saffariyya
ABDULLAHI BUHARI MUHAMMAD :
hakkun ya Imam
2026-09-22 15:47:31
3
adamu887
abdullahiadamu102 :
faɗi da ihu
2026-09-22 16:43:45
1
aidirector001
AI Director📸 :
wlh bana Nigeria kadai ba
2026-09-22 16:37:10
2
ibrahim.inyass90
Ibrahim Inyass :
allah yaqara lfy maulana
2026-09-22 12:28:42
1
nuranhajiyayks
NURA T ADAM YKS :
karantse Da Allah dakuma Annabi
2026-09-22 17:05:18
1
alhaji.asheer
Alhaji Asheer :
Sadaqallahu azeem
2026-09-22 15:57:47
0
abdulmalikmusa.ab
Abdulmalikmusa Abdulmalikmusa :
gaskiyane malan
2026-09-22 11:37:59
1
excellency3399
  CEO USMAN MUHAMMAD   :
Wlh sun san haka maulana
2026-09-22 15:58:33
1
To see more videos from user @ali.harisu.masoyinannabi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About