Wannan maganar haka take amma mutanan mu kullum cikin zagin su suke sbd samun guri mudai wllh tsakanin mu larabawa saidai muce Allah yasa ka musu da alkairi
2026-09-22 10:21:58
18
murtala chiroma :
wlh a Nigeria da an koreka kenan wlh
2026-09-22 14:20:22
3
user34809769429 :
👍👍👍
2026-09-23 09:23:53
1
Adamibrab :
ni yanxu haka ina Kuwait kuma tambyaata yake ina da masu son zawa aiki nan kuwait
2026-09-22 12:15:25
2
Y.E🇳🇬 :
Masha Allah, inama zaka ganshi idan Nigeria, 😂 ai dan siyasa da masu kudinmu talaka yana samun ganinsune idan sunzo aikin hajj ko umarah wallahi
2026-09-23 07:15:45
1
BASH_DANSAURAYI🫡 :
uhhhh Allah yasa mudace kudaina cewa basuda girman kai alh safiyanu wllh akwai masu girman kan dayawa Amma maganar basuda girman kai wannan zance ne sabida akasar nan nayi aiki a curare dayawa kuma na mu ambulance su sosai nagama karantar su saidai aki gaskiya 🙏
2026-09-22 20:19:45
2
nuraddin abdulwahab :
gaskiya abun decene mu masukudin Nigeria bazaabari kahadu dashibane shiya amma da muna da tsarin shugabanci irin na saudia suma masu kudin namu bazasu gujemuba
2026-09-23 00:04:48
1
tsalha wandale 2 🇳🇪🇳🇪🇳🇪 :
walhi gaskiyane yafada haka yaki
2026-09-22 19:15:28
2
AbbatiSuleiman :
Whlhy hakane Tabbas Surely this guy!!😊
2026-09-22 23:19:20
1
Auwal M auwal :
wallahi gaskiyane maganarka Nigeria is not good balaraben baQin yafi Rashi mutuncin akan nakasa dashi
2026-09-22 19:51:02
2
Mubarak 132 :
wllh wnn gskyne
2026-09-22 23:37:12
1
HAFIZ MUSA🇳🇬 :
wallahi gaskiyane wanna
2026-09-23 03:10:42
1
manchi nasir :
wallahi gaskiyane magana
2026-09-23 03:49:04
1
Nasuru Aliyu :
gaskiyane maigida
2026-09-23 04:08:45
1
الماسه الزرقاء 💎 :
صحيح كلمو
2026-09-23 04:22:49
1
sabitu177 :
wannan gsky ne
2026-09-22 13:12:24
1
Cheffou Mahamidou tahoua :
💪💪💪💪💪💪💪💪💪💪
2026-09-23 05:29:54
1
K.M...FULANI :
Wannan Haka Yake
2026-09-22 20:21:45
1
maryam bulama :
wallahi Allah hakane
2026-09-22 20:49:34
1
MR_إبراهيم :
gaskiya ne mutumina
2026-09-22 18:02:26
1
sakinat yar amana kgm :
wanna gas kiyane 🙏
2026-09-22 20:00:35
1
khdj bywr allah :
wallahi hakane allah yasamudace 👏
2026-09-22 21:06:56
1
Maman ummi :
Wanna gaskiya ne mudai lrbw Mu alhmdlillaha
2026-09-23 01:24:00
1
jamilou jr j b jamilou tassiou :
gaskiyane nawa
2026-09-22 19:37:47
1
Baba Sika :
Wanna Gaskiya ne 💯💯
2026-09-22 16:34:26
1
To see more videos from user @safiyanugarbaalhassan, please go to the Tikwm
homepage.