Allah sarki ahaka ahaka fah wata rana saidai aji babu shi 😅
2026-09-22 11:06:23
34
FAISAL IBRAHIM :
ashe yana da ilimi
2026-09-22 10:47:19
26
Jibrin Toma :
akwai darasi sosai a magannanfa
2026-09-22 11:17:42
18
OumArif247 :
wallahi halin mu daya da Chiwee nawa ne Bai baiyyana ba😭😭
2026-09-22 12:22:49
9
nuhu moh'md 01 :
2026-09-22 10:45:58
8
Ismail idris :
Kai wlh Yana da gaskiya
2026-09-22 13:10:09
2
DAN MALIKI MAI ALLAH :
cichiwie ina yin ka saboda man zonallah
2026-09-22 11:51:07
8
ALHAJI ALIYU MAI PENTY ❤️ :
SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM GASKIYANE CHIWE WANAN ZANCHEN NAKA HAKA YAKE WLH DUK DUNIYA IN DA ZAMU GA MUTUWA BABU WANDA ZAI TSAYA ALLAH DAI YASA MUGAMA DA DUNIYA LFY 😢😢😢
2026-09-22 12:46:42
4
userBaba Academy :
sorry life
2026-09-22 15:41:41
0
Amharees photography 📸📸 :
Kuma fah wlh gaskiya ya fada❤️🥰🤣
2026-09-22 13:26:48
4
it's boy :
idan ya tashi wata magana wlh akwai darasi a cikin ta
2026-09-22 13:20:37
4
Aisha Aliyu barde💃🐊🐊 :
wai Dan Allah dagaske banason yamutu
2026-09-22 12:07:51
6
Aahikima04 :
kaga aikin hankali cikin barkwanci
2026-09-22 13:15:24
2
dan mama :
Allah ya sa mucika da imana
2026-09-22 12:33:48
1
ashiru abdullahi :
wlh haka ne
2026-09-22 13:11:08
2
Ibrahim Nura75 :
gsky ne
2026-09-22 13:23:52
2
Umar Enginiya 👍🙏💚 :
wlh yayi gaskiya
2026-09-22 13:22:44
2
najeeb MJ :
S A W
2026-09-22 13:07:57
1
Abdoulaye Aboubacar :
wooo Nigéria 😆😆😆😆😆😆😆😆
2026-09-22 12:33:24
1
ALIYU S. A. K. 📊✅ :
wlh dahankali ni
2026-09-22 11:28:00
4
𝑺𝑨𝑫𝑰𝑸 𝑨𝑭𝑹𝑨𝑭➫✰ :
Kaine Mutuwar nan ? [Tears of joy]
2026-09-22 12:31:59
4
Abdoul kader +2250714805320 :
😂 Ni ina kasar côté D'ivoire in chiwwi ya mutu say Nazo ta aziyar sa incha allah 😂
2026-09-22 12:57:33
2
D3 MANGGA :
wlhy yana da Ilimi fa
2026-09-22 11:54:50
3
user23241948858657 :
hmmm watara na muduka ba mu aduniyar nann
2026-09-22 11:21:49
3
A&k Textiles :
Gam
2026-09-22 12:20:42
1
To see more videos from user @saleemyusufmuhammadsambo, please go to the Tikwm
homepage.