@abba_bloger: Biredi Ya Gagari Talaka a Gombe — Isa Ali Pantami Ɗan takarar gwamnan jihar Gombe a ƙarƙashin jam’iyyar PDP, Isa Ali Pantami, ya bayyana cewa biredi ya gagari talaka a jihar Gombe, sakamakon tsadar rayuwa da kuma matsalolin tattalin arziki da ake fuskanta. Pantami ya bayyana cewa wani mai gidan biredi ya shaida masa cewa ya rufe gidan biredinsa, duk da cewa ya zuba jarin Naira miliyan 250 wajen gudanar da harkar. A cewar Pantami, mai gidan biredin ya ce ya yanke shawarar rufe kasuwancinsa ne saboda wasu mutane da ke karɓar biredi a bashi, amma ba sa biyan bashin da suka karɓa. #pantami #gombe
ABBA_BLOGER
Region: NG
Tuesday 22 September 2026 11:55:29 GMT
Music
Download
Comments
AMGEXCHANGE💵 :
Na lie munje Gombe har ice cream suke sha still I went to city star haka yara suna siyan 7k per plate haba Mallan
2026-09-22 13:36:32
11
👤𝘼𝙢𝙞𝙣𝙪 𝙆𝙖𝙣𝙤🇳🇬 :
Shin gaskiyane biredi yafi karfin yan Gombe??
2026-09-22 18:04:57
2
mamiimahh :
Gaskiya ba bredi kawai ba har burger talakawan Gombe na siya wajena us ci🤭Mallam meh haka
2026-09-22 14:57:10
5
AKKO :
ikon Allah campaign da biredi 🍞🍞🍞🍞🍞🍞sbd tsabar rashin gogewa asiyasa
2026-09-22 16:19:19
3
ALI BACUKO :
Ya sunan film🎬 din?
2026-09-22 13:59:30
9
Isah Babaji :
Sai malam isah
2026-09-22 14:26:33
1
SI_TS :
Mallam anayi ana tsoron Allah aharkanan fah
2026-09-22 19:00:32
2
user2097533 :
Faisal
2026-09-22 15:16:45
1
Abbancy :
Mln nata pantamota😊
2026-09-22 15:10:52
3
Animal hope Vet consult :
Hmmmm, Buhari pro max
2026-09-22 17:13:13
3
Bello a bello :
Na yarda da maganar rarara wlh
2026-09-22 15:39:12
1
salim gombe :
karfe goma nama yake qarewa a gombe 😂😂😂
2026-09-22 15:18:28
3
Ubangwamna+ :
Allah ya isan mu wallahi
2026-09-22 17:54:44
1
(#shugaban majalisa#) :
kai malam yadai
2026-09-22 15:23:37
1
Missibahou Yamilou :
2026-09-22 14:54:33
1
Adamu Alh haruna :
2026-09-22 14:30:24
1
jameel :
rashin gogewa a siyasa ne baisan abinda zaiyi campaign dashi ba
2026-09-22 15:57:18
1
Ibrahim Abdullahi :
haba malam haba malam a rikayi kadan
2026-09-22 15:14:46
1
Adamu Umar :
sai dai fa Mutum Yabar Jihar Gombe domin Jamilu na Gamawa Kombat zamu sake bawa Garin maganan one system paty ne a Gaban mu.
2026-09-22 13:49:31
1
🫡@Ibraheem_Chairmo :
Kaiii mlm oh🤔 zubairu
2026-09-23 07:10:27
0
scent_heaven_gombe :
Gombe abba dai ko malam 😂😂😂😂
2026-09-23 08:46:57
1
user2434220911182 :
farfesa mai brady
2026-09-25 08:39:01
0
Muhammad :
In sha Allah ba zaka zama gwamna ba
2026-09-23 08:07:24
0
Gombe One Family :
One Zero mun gode Pantsami
2026-09-23 07:44:12
0
Abubakargoni Modu001 :
Har talakan Nigeria
gombe sai jamilu
2026-09-22 14:23:41
0
To see more videos from user @abba_bloger, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.