Ya Allah Sai tafiya sukeyi 🥹🥹bamu dashi bamu ijiyeba amma muna da kai ya rabbi👏ka kiramu
2026-09-22 13:36:39
262
Best Snack/food in kazaure/abj :
Layya ce sanadi cele 😂 mashallah Allahumma bareek
2026-09-22 14:38:44
58
HARUNA :
wallahi a duk lokacin da na ga waƴansu zasu tafi madina sai naji zuciyata tana yi min wani iri saboda yadda nake so na ganni a madina Allah ka sa muna da rabon zuwa 🤲 kafin numfashinmu na karshe 🤲
2026-09-22 16:05:46
34
ZaitunaYola🇳🇬 :
Allah sarki akwati cele Dan Amana dashi ya tafi saudia
2026-09-22 14:24:17
20
UA GLAM :
Ina ganin visar ka ta fito a rauda traveling agency nace cele Allah yayi kira Allah yasa ayi ibadah karbabbiya
2026-09-22 16:03:45
8
Amina Ahmad :
Kai Masha Allah 😭❤️❤️, Allah ya ansa maku ibada 🙏🏼, ga Cele namu ga mai yabo Saddiq 🥰
2026-09-22 12:41:08
9
Hindatu Idris833 :
wayyo dadi saiga celen mu a madina 💃💃
2026-09-22 15:10:29
7
junnu💖🌹 :
Yan nigeria duk suna madina🥹❤️
2026-09-22 14:43:35
7
elite munchies_by idaya :
ya Allah ga baiwarka Nan ban ajiye ba banba wani ajiya ba ya Allah ka kirani😭😭😭😭😭😭
2026-09-22 19:05:40
5
Classy veils by bbg :
Ya hayyu ya qayyumu😭kasa muna da rabon zuwa makka da Madeena ya zuljalali wal ikram ya ahadun samadun😭😭ya wahidil qahar Allah kayi mana dalili ya fa’alun Lima yureed🤲🤲🤲
2026-09-22 14:40:07
8
ummeetarh purple :
Allah na san baka manta damu bah 🥺🤲🏼
2026-09-23 00:58:43
1
Maijiddah Babayo Tela :
Alhamdulillah Masha Allah cele🥰
2026-09-22 12:27:09
4
H💞🌸 :
Masha Allah muma Allah ya kiramu
2026-09-22 16:38:04
1
user4004197249144 :
Allah yakare manah kaii☺️
2026-09-22 16:56:19
1
Mrs Hussaini💕💕💕 :
Layya ce sanadi😂😂😂
2026-09-22 15:13:13
1
teemah Abdulaziz :
Ya Allah ka kiramu
2026-09-22 15:33:31
1
Import by Aishazakeeya :
Lah harda kwaido mah
2026-09-22 13:31:24
1
farteemerh :
Yaa Allah 🥰
2026-09-22 16:07:36
1
Aisha Muhammad Aliyu :
Masha Allah 🥰🥰🥰
2026-09-22 15:20:24
1
Mrs Gaye❤️😘🔐 :
Ya Allah ka kiramu muma 😩😭
2026-09-22 15:15:02
1
Aysha Abacha :
Masha Allah
2026-09-22 15:52:28
1
Maryam Ibrahim Kano :
Masha Allah
2026-09-22 15:05:55
1
Prince_ameenu_ak_Backup :
Masha Allah,Allahumma bareekh 🤍🙏
2026-09-23 08:35:07
1
Zakiyya Muhammad :
Masha Allah
2026-09-22 15:46:30
1
Passion Pauser 🦅🦁⏳💀 :
Masha Allah Cele a umrah 😁😁
2026-09-23 07:34:07
1
To see more videos from user @bn_hambal, please go to the Tikwm
homepage.