@khuraish_001: AURAN SOYYAYA 🥀🥰 Samuwar ki a cikin rayuwata ya samar da gagarumin canji ga ‘karuwar farin ciki na, ta hanyar sauraren muryarki da kuma kasantuwata a tare da ke cikin rayuwarki mai tsari. Duk wani abu da zan furta yau a gare ki ba zai wuce, ina Son ki ba, ke ce tauraruwar da hasken ta yake haskaka birnin zuciyata, sannan kuma kina d’aya daga cikin mutanen da ba zan ta’ba mantawa da su ba har abada a rayuwata. ki huta lafiya.#soyayya💓💓💓💓💓💓💓💓💓 #fypシ゚viral #HausaLoveQuotes #hausatiktok #hausatiktok
ni wlh auranma bazanyiba bali wata soyayya tab wahalah
2026-09-23 21:37:41
1
Abu sofeeyah :
Assalamu alaikum to my love samuwarki cikin rayuwata ya Samar da gagarumin canji ga karuwar farin ciki nan ta hanyar sauraren muryarki da kuma kasantuwata a tare da ke cikin rayuwarki mai tsari
duk wani abu da Zan furta yau a gare ki ba zai wuce ina sonki ba ke ce tauraruwar da hasken ta yake haskaka birnin zuciyata sannan kuma kina daya daga cikin mutanen da bazan ta ba mantawa da su ba har abada a rayuwata ki huta lfy my shalele
2026-09-23 15:21:14
1
Musa Adamu yakalamu :
likitan zuciya🙏😳💕🥰
2026-09-22 21:40:14
1
Auwal Muhammed :
2026-09-23 21:13:41
0
shuaibu muazu (BAFFA) :
wake son soyayya ?
2026-09-23 11:45:30
0
abdoulayeaboubaat :
❤️❤️❤️
2026-09-23 19:46:57
0
lawali :
2026-09-23 15:49:13
0
Marazou Sani :
😳😳😳
2026-09-23 10:34:04
1
hassanu :
🥰🥰🥰
2026-09-22 20:54:27
1
Sadiq BABALA :
😁😁😁
2026-09-22 13:46:54
1
Ado🇳🇪 Adamu🇳🇪🇳🇪 :
🥰🥰🥰
2026-09-22 18:49:17
1
Mahamadou yawou :
👍👍👍
2026-09-22 20:59:28
1
Sani Rabiu :
😂😂😂
2026-09-23 22:29:47
0
Soubiyano Traore :
🥰🥰🥰
2026-09-24 00:49:52
0
KS SHOP :
🥰🥰🥰
2026-09-23 22:14:53
0
Alio Aminou :
🥰🥰🥰
2026-09-22 21:35:17
1
mustapha haruna :
👍💔💔💔
2026-09-23 22:10:18
0
hairuza saidu :
😁😁😁
2026-09-23 21:33:42
0
Ibrahim Usman doro :
🥰🥰🥰
2026-09-23 21:14:22
0
MANSOUR BALLKISO :
🥰🥰🥰
2026-09-23 20:58:59
0
BRAHIM YOUSSOUFA :
🥰🥰🥰
2026-09-23 19:58:08
0
chapiou sbkf :
🥰🥰🥰
2026-09-23 18:10:24
0
NA AISHA :
🥰🥰🥰
2026-09-23 19:20:17
0
lawali :
[Cœur rouge][Puissance][Cœur rouge]
2026-09-23 15:48:47
0
mahmoud Akoli :
👍👍👍
2026-09-22 20:12:52
1
To see more videos from user @khuraish_001, please go to the Tikwm
homepage.