@nurserydropout0: Ai dole aure ma ya dunga yawan mutuwa sabida wasu basu San Menene Auran bama Allah muntuba 👏💔💔#arewa__tiktok #nurserydropout0 #viral #arewa
Acikinmuma akwai wayanda basu saniba dan Allah wanda yasani yasanarwa wani
2026-09-22 15:19:23
8
A :
Hakane dole agaida Mutane 😂
2026-09-22 14:43:29
6
BÏĞ BÖÝ 🇳🇬🇸🇳 :
wlh da yawa daga cikin masu comment Suma duk basu saniba[Tears of joy]
2026-09-22 14:28:58
5
Muhammad Abubakar ABBAN KUMSA :
Gawanda basusaniba sukaru. 1. Shahada – Shaidawa babu abin bautawa da gaskiya sai Allah, kuma Muhammad ﷺ Manzon Allah ne.
2. Sallah – Yin salloli biyar a kowace rana.
3. Zakka – Bayar da zakka ga wanda ya cancanta idan dukiya ta kai nisabi.
4. Azumin Ramadan – Yin azumi a watan Ramadan.
5. Hajji – Zuwa Hajji a Makka ga wanda yake da ikon yin sa.
2026-09-22 15:40:28
6
Zainaa Muhammad :
waiduk acikin shikashikan musulincine haddasu neman arziki 😳😳😳 Allah kabamu ilimi me albarka 🙏 Allah mungode maka
2026-09-22 12:50:03
4
Chef/ makeup artist maiduguri :
Her confidence at first
2026-09-22 13:11:13
6
tujaniyusuf :
Innallillahi wa inna ilaihi rajiun
2026-09-22 13:46:12
5
Yazeed Maazu adam :
Allah sarki allah yasa mudace
2026-09-22 14:51:35
2
Shukrah🤍 :
innalillahi wa'inna ilaihir raji'un.. Allah mun gode mk da ni'imominka garemu
Allah yasa mu dace duniya da lahira
2026-09-22 15:01:28
3
Fg’s hijabs🧕🏻 :
Kubani bargo in rufe kaina😂😂
2026-09-22 15:09:28
1
꧁🕊️🌸Phateemarh 💕🌝꧂ :
Kai jama a😂😂😂
2026-09-22 14:23:14
1
Alichampipn :
dukka laifin Tunubune
2026-09-22 15:34:03
1
GHALI MG BOY :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-09-22 14:59:41
1
J ᥫ᭡ :
Sallama
2026-09-22 15:53:32
1
Yar’shuwa :
innanillahi wa inna illaihirajiun 😩
2026-09-22 14:44:50
1
Aminatou Adam 🫶 :
🥺
2026-09-22 14:40:05
1
YAR ALBARKA⛎ :
1. Shaidawa babu abun bautawa da gskya se Allah
2. Sallah
3. Zakkah
4. Azumi
5. hajji ga wanda yasamu ikon zuwa