@isiya_anka:

Isiya Anka .comm
Isiya Anka .comm
Open In TikTok:
Region: AE
Tuesday 22 September 2026 12:43:50 GMT
27137
3334
108
59

Music

Download

Comments

zaharaddeen.bashir
Zaharaddeen Bashir :
Ni Wlh harka sa gabana yafadi na dauka wlh sata akaima, gaskiya bahaka ake irin Wannan bayanin ba amma kayi hakuri
2026-09-22 15:42:00
33
abdallah.m211
intelectprof :
Mutum million dari biyu da Hamsun ne ah Nigeria. Dan mutum hamsin sun siya waya. Kaga kuwa akwai taulauci. Basu ma Kai percentage daya ba. Wadata na nunawa ne in kaman kaso mutum milllion goma sun siya wayan ah Nigeria. Amma Kaga ai tsiraru suka siya. Yawanci kuma za Kaga Yan siyasa ne ko Wanda suke kusa ko alaqa da gwamnati ba wai average Nigeria. Siyan waya bashine yake nuna babu talauci ko yunwa ah Nigeria ba. Allah dai ya sa mudace.
2026-09-22 14:57:27
17
khaisanlabaran
Autaah🦋💙 :
Masu kudi suna da kudi mukam ai bbu🥺
2026-09-22 20:51:03
3
.....egm
.....eg :
hmm. ni dai wlh bani da su koma marar su sunfi yawa a Nigeria
2026-09-22 15:19:14
3
pablo_360
Abubakar Abdullahi :
Ni na dauka ma sata akayi
2026-09-23 09:34:38
1
meeharl_maaruf
Maryam Maaruf137 :
ashema ba tsada 2.7m fah
2026-09-23 03:18:59
0
alhajibros24
mubarak Alh Bross :
sosai kuwa godiyan Allah ne babu wlh
2026-09-22 21:26:19
1
ahbubakr
AHBUBAKAR SKT 🇳🇬🇳🇬🇳🇬 :
wanda bayada she tu shini bayada ya allah kaazurtamu
2026-09-23 15:51:47
0
meera_scents
Meera Scents🧴 :
har zuciya na ya tsinke wlhi😭😂😂
2026-09-22 13:25:25
3
mairigasa001
Mai rigasa :
Wanna Gaskiyane
2026-09-23 08:26:22
0
abbaganaibrahim85
abbaganaibrahim85 :
Gaskiya kar kakaramana irin hhaka
2026-09-22 19:33:10
1
gazamunatare
AkA :
maganar gaskiya kawai mutun ya nemi kudi
2026-09-23 09:31:31
0
jafsonjega
𝕁𝕒𝕗𝕤𝕠𝕟 𝕛𝕖𝕘𝕒💕💪👌 :
nikam wallahi inada kudi alhamdulillah
2026-09-23 14:00:42
0
jikan_rioji
Jikan_Rioji⛱ :
Alaji majority ake magana. koh mutum 50 sune Nigeria
2026-09-22 18:05:00
1
ahmadusman.kson
~Ahmady_Khaleephson :
@intelectprof:Mutum million dari biyu da Hamsun ne ah Nigeria. Dan mutum hamsin sun siya waya. Kaga kuwa akwai taulauci. Basu ma Kai percentage daya ba. Wadata na nunawa ne in kaman kaso mutum milllion goma sun siya wayan ah Nigeria. Amma Kaga ai tsiraru suka siya. Yawanci kuma za Kaga Yan siyasa ne ko Wanda suke kusa ko alaqa da gwamnati ba wai average Nigeria. Siyan waya bashine yake nuna babu talauci ko yunwa ah Nigeria ba. Allah dai ya sa mudace.
2026-09-22 16:28:11
1
zubaer_gogarh
it's zubaer♥️ :
wlh nasha wani abu yafaru
2026-09-23 19:33:44
0
hsaminu1
Bintu samin :
Allah sarki Masha Allah ,mu Allah ka hore mana abun siyan koh 12 che
2026-09-23 11:07:19
0
mu.azzamdiamond
mu.azzam diamond :
Allah yagara lafiya da Nisan kwana
2026-09-22 12:51:49
0
yar_mama_25
Sarauniyar_matan_tiktok 👸 :
Allah ma yasani kaban tsoro wlh nazaci sata akamaka 🥺🥺
2026-09-22 23:05:56
0
dalieatwellrestaurant
D ALI EATWELL :
Masha Allah 🤲🤲🤲
2026-09-22 23:35:32
0
hsaminu1
Bintu samin :
subhanallah har kasa zichiyana ya tsinke
2026-09-23 11:06:28
0
galadimapalace1
AYSHA GALADIMA 🦋 :
Kadinga bayani da wuri wlh n dauka sata akayi har nafara jimami 😂
2026-09-23 01:27:06
0
moontarieey
moontarieey :
Har zuciyana yatsinke na dauka sata akaima
2026-09-24 09:30:36
0
surajoabdullahi122
surajoabdullahi🇳🇪 :
subhanallahi 😭
2026-09-23 07:31:48
0
meenahenterprises
MEENAH ENTERPRISES :
kasuwa Mai albarka
2026-09-22 13:50:40
0
To see more videos from user @isiya_anka, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About