@aburaudah18: Waiwaye! A ranar 15/12/2022 ne Alƙali Ibrahim Sarki Yola ya yanke Wa Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara hukuncin kisa ta hanyar rataya, bisa samun shi da laifin ɓatanci ga Janibi na Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama.
Abu Raudah Hausa Tv
Region: NG
Tuesday 22 September 2026 13:22:13 GMT
Music
Download
Comments
Waziri👍🇳🇬 :
And whoever does not judge by what Allah has revealed
2026-09-23 23:33:05
0
Sufyan Ibrahim :
Allah ya dauwamar da Abduljabbar a gidan yari har abada
2026-09-23 21:00:07
44
sulaimanlawal962 :
Allah saka wa Alkali da alkairi.
2026-09-23 20:20:48
21
Abbakar 🇳🇬 :
Allah ya saka maka da alkhairi sarki yola
2026-09-23 12:59:09
17
Babangida2 :
Allah yasa agama lafiya Alkali sarki Yola.
2026-09-23 20:26:45
14
Aminu Goma :
NAYI FARIN CIKI RANAR NAN SOSAI WLH
2026-09-23 21:16:41
13
Nr Ali Gololo :
Abduljabar yaci mutuncin Manzon ALLAH SAW, kuma anyimasa hukuncin daya dace, ALLAH yasa ya mutu a chan
2026-09-23 19:43:18
18
mubaraq :
Allah ya qara lfy sarki yola.
2026-09-23 15:18:49
12
Bilyaminu Ibrahim :
Sarki Yola Allah Yasaka makada Alkhari
2026-09-23 21:54:44
10
Ibrahim Kabir Ƙarfi :
Kuma Mu Tun Daga Ranar Muka Ci Gaba Da Saka Karatukansa A Shafukanmu, Muna Jiran Akamamu Har Yanzu Shiru
2026-09-23 17:35:14
9
ABU MALIK :
Allah sarki wannan alkalin yayi kokari sosai
2026-09-23 12:05:46
20
🪵 A &K GENERAL ENTERPRISES 🪵 :
Wannan Alkali Allah Ubangiji ya tsundumaka Cikin Aljannah
2026-09-23 22:04:58
12
Abba :
Ya allah kawulaqanta wannan alqali duniya da lahira kahanashi kwanciyar hankali a lahira ka qasqantashi kafin yabar duniya
2026-09-23 19:50:38
6
AMMAR S. WAKILI :
allah yasaka ma alkalin Nan da alkhairi
2026-09-23 12:43:43
16
Bashir tofa221 :
alkali kayi kokari Allah yayi maka wadda kayimai
2026-09-23 20:27:22
6
Musa Dahiru :
sarki yola ikon Allah
2026-09-23 12:31:50
14
V_I_P🦅 :
Sadauki ikon allah
2026-09-23 20:06:27
5
adam bn abdullahi :
allah kasamu a aljanna bakidaya
2026-09-23 13:05:41
8
Ab Khan :
Allah ka tabbatar mana da alkairi 🤲
2026-09-23 12:14:31
6
adam39656 :
Allah yasa yamutu a can🥰
2026-09-23 19:41:15
5
Alhaji_Mohd_Bello :
gaskiya ne justice sarki yola
2026-09-23 20:00:50
5
ta mamanta :
wanna alkali Allah ya Maka albarka 🤍🕊️🕊️🕊️🕊️🕊️🕊️🕊️🕊️🕊️🕊️
2026-09-23 18:56:56
5
SANDA jr :
ya Allah kasa karya fito Allah kasa ya mutu achan
2026-09-23 23:28:09
1
ABU FU, AD COMMS :
Sarki yola na gode 🙏🙏🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-09-23 22:22:42
4
Hassan Soja.Ts/Babba :
Allah Yasaka Da Alkhairi Alkali
2026-09-23 23:02:17
2
To see more videos from user @aburaudah18, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.