@gentle_drops: Announcements Annoucement #bamboo #ngx #investing #dangoterefinery ##stocks #dangoterefinery #viralvideo

gentle_drops
gentle_drops
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 22 September 2026 14:46:19 GMT
219307
16244
455
881

Music

Download

Comments

dannurah0
Dan nura :
Tunda na saka kudi kullum sai an tayar min da hankali wannan abu sai kace caca?
2026-09-23 03:24:39
132
abbakiyawa01
Abba Kiyawa :
Hi Bamboo 😂
2026-10-03 17:11:03
0
manirfaisal
Manir Faisal Esq :
Thank you Bambooz
2026-09-22 15:46:15
139
sstankuree123
Ss tankuree :
Nifa so nake na cire kudina saboda yunwa nake ji 🥺
2026-09-22 18:18:24
62
comr.usmanabubakar
Comr.usmanabubakar :
Allah ta'ala yabawa mai rabo sa,a
2026-09-22 17:33:02
69
jbcollection7
jbcollection :
Pls yaza’ayi inchire kudina Ina Jin yunwa zanchi abinchi
2026-09-22 17:15:08
25
s.pareess
s.pareess :
wai yanzu babu ipo din da ake siyarwa bayan na dangote
2026-09-22 16:14:43
7
sumee.12
sumayyaabubakaraliyu234 :
wlh komi nawa dede amma narasa yanda zanyi na dauka kudina daga account dina zuwa wallet nafi awa nawa dan girman Allah inda wanda y sani y temakamun
2026-09-22 17:49:01
9
kumogombe
KUMO :
Dangote ina tausaya masa indai yayi failing din mutanan Nigerians yadda motocinsa suke yawo ko inaa fadin Nigeria wallahi zasu masa asara
2026-09-23 05:21:41
12
hamida.yunusa.muhmmad
Hamida yunsa Muhammad :
dan allah ya ake sawa ina ta neman yadda ake sa wallahi na kasa
2026-09-23 10:06:12
5
habib.ibrahim97
Small doctor :
Don Allah ya zanyi in siya ta moniepoint din na
2026-09-22 17:06:54
6
ibrahimibrahim0406
ibrahimibrahim :
nidai wllh ko kudina bazai dawo ba naji dadi tunda ya san dani a Nigeria har tunda nima talaka ne kuma yace yayi dan talaka ne
2026-09-22 17:22:33
9
aayusuf35
🆈🆄🆂🆄🅵 🅳🅸🆁🅴🅲🆃🅾🆁🔵 :
Dan Allah yazanyi na cire kudina Yunwa nakeji 😳
2026-09-22 16:48:51
9
user4958105282441
jamila_jamcy :
hmm wlh inatausayin wadanda suka zuba kudinsu
2026-09-22 16:52:25
14
mnyc00
🌺mnyc00🌺 :
Mun saka ta moneipoint ta yaya zamu gani???
2026-09-22 19:39:49
7
mbk.smart.boy.phon
Mbk smart boy phone acceriess :
yaushe za,a rufe siya
2026-09-22 15:48:38
5
real_aminudeebgd
❤AMINU DEE🇳🇬 :
wllh indai Allah Yakaini January zan cire kayana
2026-09-22 17:38:50
6
musamuhammad717
Dan Hajiya 001👌 :
Dan Allah yazanyi na cire kudina Yunwa nakeji☺️
2026-09-22 17:05:53
5
oracleofchina5
🇨🇳Oracle of china🇨🇳 :
Dan Allah karkudamemu kudinkune koh kudinmu haba
2026-09-22 18:12:48
5
matashiya90
elherm Aminu :
our family Yangote 🥰
2026-09-22 21:54:49
6
ismailsalihu3747
Ismailsalihu3747 :
duk jikina yayi laasar ya ake kwashe kudin yunwa nake ji 🥺
2026-09-22 15:59:48
5
arewa.think
Arewa Think 💭 :
Abin tambaya shine kudin zai kai 2xne dubu biyar jiran wata hudu
2026-09-23 09:22:10
5
user1681258666875
Ayeesh :
su waye ne smart investors
2026-09-24 05:01:00
2
adam_tatanic
Adamtatanic 🇳🇬 🇨🇦 :
ba crypto bane bafa malam
2026-09-24 03:59:05
1
ahmadumarhassan339
Ahmad umar Hassan :
thank you bamboo
2026-09-23 21:36:58
1
To see more videos from user @gentle_drops, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About