Ya Allah Ka tsare min masoyiyata 🤲🥀wacce 🌷zuciyata ke kauna da gaskiya⚘️⚘️🌿 Ka lullube ta da aminci salama da tsoronKa wanda baya gushewa Ka sanya mafarkinta ⚘️🌷🥀ya kasance cikin farin ciki😍🥰😍 da alkhairi ka sa ta tashi da murmushi 😍😍mai cike da kwanciyar hankali💕💕