@wisegent6: Ka kiyaye Sallah tun kana da damar yin ta. Kada ka bari duniya ta shagaltar da kai ka jinkirta ibadarka, domin lokaci ba ya jiran kowa. Ka yi Sallah a lokacinta, idan kayi kuskure ka tuba daga wannan kuskuren, kuma ka gyara tsakaninka da Allah tun kana da damar yin hakan #hikima #mindset #motivation #fybシ

WiseGent
WiseGent
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 22 September 2026 17:11:27 GMT
1380
273
2
7

Music

Download

Comments

uzairualmusthafa
OZA :
yakaki kanarrigyne😂😳
2026-09-22 19:43:42
0
b.b.i43
B B I⚡⚡👑🫅 :
🥰🥰🥰
2026-09-22 19:09:32
0
To see more videos from user @wisegent6, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About