dan allah wannan waye shi, yana ƙoƙari wajen ganin masu shaye shaye sun dena. Allah y masa jagoranci
2026-09-28 11:17:38
0
Hg Gh :
ya Allah ka shiryar mana zuri,a
2026-09-23 16:01:46
1
Abdul Prince 🇳🇬 :
Allah gyara miki shi
2026-09-26 10:35:18
0
Abbas Abdullahi :
Allah yaQara yimaka jagora muhuyi allah yabamu gwarzo kamar ka a jihar mu ta sokoto
2026-09-28 00:54:20
0
DAN FUTUK :
Allah sarki mahaifiya
Allah shirya zuriyarmu
2026-09-25 08:44:06
0
M.FARAWA :
@M.FARAWA: Malam uwa uwa ce idan kaji yadda halin da bawair Allah nn takeci kaikasan tayi iyya iyin ta dan ciki burin ta Akan danta abin ne yafi qarfin ta. Tabbasa kuwa yarasa uwa yayi rashin Jin dadin sa..ALLAH UBANGUJI yajiqanki mahaifiyata 😭😭
2026-09-25 01:39:03
0
Musbahu Abubakar :
Allah sarki wannan uwa ta gari ce, so take ya gyaru. bata goyu bayansa ba, Albarkacin Annabin rahama ubangiji Allahu rabbi ka tausaya mata ka shirya mata shi ya zamar mata farinciki da alfahari.
2026-09-26 09:35:24
1
sani Lebanon :
Allah yakara lfy
2026-09-23 19:21:00
0
Nuruudden dtllw🇱🇾🇱🇾🇱🇾 :
se baba
2026-09-23 11:22:36
0
Dr MK :
the great leader
2026-09-22 23:08:44
0
Abba Lalo :
muhiyi allh yasakama da alheri, Kuma yarabaka da makiya