@triple_r_kannywood: Mai Girma Sarkin Wakar Ƙasar Hausa, Alhaji Dauda Kahutu Rarara, ya jagoranci wani zama na musamman tare da ’yan ƙungiyar Triple R Kannywood, waɗanda za su fafata a gasar waƙa da za a gudanar. An gudanar da zaman ne domin ƙara shirye-shirye, haɗin kai da kuma ƙarfafa gwiwa ga ’yan ƙungiyar gabanin wannan gagarumar gasa. Allah Ya ba su nasara, Ya sanya alheri a cikin wannan gasa. 🤲🏽🎶🇳🇬

triple_r_kannywood
triple_r_kannywood
Open In TikTok:
Region: GB
Tuesday 22 September 2026 19:45:31 GMT
58653
4935
62
59

Music

Download

Comments

prince88228
sir Adam :
tunubu must go insha Allah
2026-09-22 19:56:08
3
user93151343171435
AUA AND SONS NGR LMD :
tinibu 4+4 insha allah
2026-09-22 20:21:47
2
alassane.ouedraog798
Alassane Ouedraogo :
cool
2026-09-23 00:26:15
0
adammm817
Adam su222 :
Muna fi kaiki
2026-09-23 12:35:33
0
abubakarnasiru885
abubakarnasiru885 :
TINUBU MUST GO
2026-09-23 15:00:43
0
user5958226556246
Hamza Abubaka 08072135144 :
Allah yasa kumutu
2026-09-23 13:35:06
0
awaliboy5
AwaliYaro🤦🏿🤦🙋🫡🇳🇪 :
wawawa
2026-09-23 15:00:09
0
abdullawal79
abdul lawal79 :
waisu wa annanmiye amfanunsu dan Allah
2026-09-23 08:33:25
0
abdullahiismail976
ALH ABBAN NAGONA :
Allah ya,ISA tsakaninmu daku
2026-09-23 06:53:27
0
hassna16600
hassnababy💚🇳🇪🇸🇦💔 :
2026-09-22 22:43:27
0
masuaminu2020
masuaminu2020 :
Kai JAMA a ga matanan amma gamu munason aure ya gagara
2026-09-23 15:33:22
0
adamukwasara2
ADAMU Kwasara :
falle dayane ☝️☝️☝️☝️☝️
2026-09-23 08:38:38
0
daddykk2030
A A :
2026-09-22 23:37:30
0
maidalailu12
MAI DALA ILU 001 :
Masha Allah
2026-09-22 19:50:54
0
sayaz_001
Yusuf Ps_🎮 :
Ubangiji Allah Yasanya Albarka Yasa Munada Baban Raboo 🤲🙏🥰
2026-09-22 20:22:44
0
comradamushehu6183
Comr Adamu shehu p.a :
Allah yabamu nasara
2026-09-23 09:05:00
0
mai.yamal3
Mai yamal :
hakane
2026-09-22 20:48:22
0
abubakarubale44
abubakarubale :
4+4
2026-09-22 22:03:10
0
issa.kawara
Issa Kawara :
🥰🥰
2026-09-24 00:08:33
0
nija.babes
nija babes :
ja muje omologo apc sak
2026-09-22 21:38:03
1
umaribrahim547
umar ibrahim :
allah ya tarwatsa Wagga kungiya
2026-09-23 10:11:58
1
kyadawa0
kyadawa :
yan maulah marasa koshin arewa
2026-09-23 17:31:23
0
askandar035
ASKANDAR SUNNAH :
chirme
2026-09-23 19:08:43
0
jibrinzakariaadamu1
jibrin Zakaria :
yen haram
2026-09-23 20:03:55
0
hassna16600
hassnababy💚🇳🇪🇸🇦💔 :
2026-09-22 22:43:16
0
To see more videos from user @triple_r_kannywood, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About