@muktarmuazu575: Yan'uwa ma'aurata kuyi mana karin bayani, Kar bayanin nan yahanamu yin aure fah..😠🫩😄 #foryou #viral #followers #fyp @TikTok @EMDEE MAHADI MUSTAPHA @alh musa 🦅 @SALEH BOY BACKUP ✅❤️

Dan Amana
Dan Amana
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 22 September 2026 20:05:57 GMT
37705
1557
232
255

Music

Download

Comments

curtain_crafts
CURTAIN CRAFT…Kano :
He is talking about his situation
2026-09-23 12:24:25
30
sarauniyacosmetics
Sarauniyacosmetics :
To wllh ko me zaka fada sai munyi aure kum in sha Allah Zamuga Alkhairi
2026-09-23 12:59:03
55
cele77maishadda
Suraj hassan :
you are talking about your current situation right 👍
2026-09-23 20:38:04
0
abakar_spawa
Abakar S.Pawa :
munzo karanta comments [Laugh approved]
2026-09-23 19:07:24
0
murtalanaalh
DR.MURTALA :
Gaskia aure ba wahala bane ibada ce
2026-09-23 13:30:43
14
lilythreaded
lilythreaded :
aure BA wahala bane Ibada ne wlh Kada Ka Kara danga tashi da wahala Allah Bai anbaci aure a suna wahala BA BA Wanda ya tilasta maka rahama CE kuma hakuri da juriya da tsoron Allah Shi zai tafiyar da Kai a gidan ka har Ka tsinci aljanna
2026-09-23 10:44:33
14
danbukargroup
DANBUKAR GROUP. :
he's telling his experience.
2026-09-23 13:16:28
1
jiddatourh
JIDDATOUH :
Wayyyyyo
2026-09-23 22:31:15
0
masud_gentleman7
Masud_gentleman :
Aure ibada ne, ba munyi aure ne domin muna tunanin jin daɗi ba ne
2026-09-23 06:16:29
11
alimandoorswindows
Abu- Muhammad :
Malan kaine kake shan Wahala a Aure amma mudai Alhamdulillah
2026-09-23 14:09:30
4
profib
ib prof :
kuma Qur'ani ya wayar mana da Kai, وَمِنْآيَاتِهِ أَنْخَلَقَلَكُم مِّنْأَنفُسِكُمْأَزْوَاجًا لِّتَسْكُنُوا إِلَيْهَا وَجَعَلَبَيْنَكُم مَوَدَةً وَرَحْمَةً ۚ إِنَفِي ذَٰلِكَلَآيَاتٍ لِّقَوْمٍ يَتَفَكَرُونَ[1] Kuma akwai daga alamominSa (na ni'ima da iko), Ya halitta muku matan aure daga kawunanku domin ku natsu zuwa gare su, kuma Ya sanya soyayya da rahama a tsakaninku. Lallai a cikin wannan akwai ayoyi ga mutane . masu tunani.”
2026-09-23 07:27:48
5
serdeeaq
ÈL §ÄÐÈÈQ :
ni dai alhamdullillah wlh tunda nayi aure yau almost 3y kenan hankalina a kwamce yake sosai
2026-09-23 18:13:13
2
yusrah_veils
Yusrah Comfy Gowns ⫷⭕❥⫸ :
Mei za’a fada niko ya hanani aure?😹 sei in lokaci beyi ba🤌🏻
2026-09-23 21:09:19
0
zahrau660
@_Zahra'u :
Mudai sai munyi wlh
2026-09-23 19:08:57
0
pheena02
pheena🥰 :
Gsakiyane 🥺ai ba a samun aljanna a kwance Allah yasa mudace
2026-09-23 07:30:07
4
dagrin010
Dagrin010 :
Ina tare dakai akan wannan maganar
2026-09-23 15:27:48
2
ayshatuadam5
humaira❤️💕abarwa allah💕❤️ :
Aure bautane duk acikin bautar allah babu wacce takai ta aure wahala da kuma dadi ranar gobe kiyàama
2026-09-23 10:45:11
1
abdullahi.lalas8
Abdullahi Lalas :
gaskiya aure yamana sutura .wlh aure duniya ne
2026-09-23 17:33:42
0
harazimi_scrap
HARAZIMI SCRAP :
Naka ne wahala amma mu Alhamdlillah mun gamsu akwai nutsuwa a cikin aure kuma zamuyi ta jin haka . Allah ya sakawa matan mu da alkairi
2026-09-23 13:48:17
9
abbakarmadara1
abbakarmadara1 :
Allah ne ya umarcemu muyi idan muna da iko,dan haka ko da dadi ko babu zamuyi domin allah kawai muke kalla ba wahalar ba
2026-09-23 09:34:48
7
abdulkadiryahaya3
abdulkadir yahaya :
to mudai Allah ya hadamu da dadin yakuma rabamu da wahalar
2026-09-23 13:49:02
2
kigin_textile
kigin_textile :
wannan ra'ayinka ne
2026-09-23 12:23:12
0
autar_yaya1
مريم 🦋 :
Mudai dadin ta mukasani Alhamdulillah Allah ubangiji yakara zaunar damu lapiya agidan mazajenmu 🥰❤️
2026-09-23 14:31:05
2
mainamgarba
Maina M garba :
Dan Allah ya sunan wakar nan
2026-09-23 13:19:45
0
bakeryandjucesaller0
Pharooq BHI investment :
Wllh se munyi 😂😂
2026-09-23 15:05:35
1
To see more videos from user @muktarmuazu575, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About