Idan mutum zaiyi Umrah a ƙalla sai yayi awa 2 kafin ya gama ko dan garin Makkah ne (domin sai yayi ɗawafi bakwai, sannan yayi nafila raka'a biyu, sannan ya tafi yayi sa'ayi shima bakwai, sannan ya tafi yayi aski, kuma lokacin da yake aikin ba shi ba yin aure, ko kuma ya ɗaura, ko shafa turare, ko kusantar iyali).
Idan kuwa zai tafi kamar daga Nigeria (idan Makkah zai tafi kai tsaye Umrah) sai yayi kusan awa ashirin da hudu bai sauke ta ba,
Hausawa na cewa girman Uban dakin mutum ai na sa ne; Annabi Alaihissalam saboda shi da isar Sa da girmanSa sai yace duk wanda yaje Masallacin Ƙuba yayi raka'a biyu za'a bashi ladan Umrah, daga hotel kuwa zuwa Ƙuba wani lokacin har mutum ya dawo hotel dinsa baya minti ashirin.
2026-09-23 15:36:11
0
khamisu M Adamu :
insha Allahu
2026-09-23 15:53:40
0
Bala Dan Alhaji :
Masha allah
2026-09-23 16:02:36
0
abbas yakubu pkm :
Masha Allah 🥰
2026-09-23 16:03:17
0
Sir mudassir Ibrahim :
Dole abarka sai ta Allah tayi
2026-09-23 15:54:23
0
user26931534056 :
incha Allah
2026-09-23 07:17:01
1
Ab musaba logistics :
Insha Allah
2026-09-23 08:06:54
0
To see more videos from user @abknasidikano, please go to the Tikwm
homepage.