@the_light_ng: Amina Dikko radda CEO meenershi's gift gallery 👏 #thelightng

The light ng💎
The light ng💎
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 22 September 2026 20:13:01 GMT
323820
29291
1098
980

Music

Download

Comments

hajiya.ayush.haji
Hajiya Ayush Hajiya Ayush :
haqorana
2026-09-25 15:06:29
0
naziruadam560
nazee boii :
beutiful how far
2026-09-25 13:47:04
0
saafirrr_
Saafirrr_ :
66660666 pieces 😭😂💔
2026-09-25 17:06:18
0
user4835612613780
rabiatu :
May Almighty Allah bless your hustle, very beautiful girl
2026-09-25 11:52:56
1
yhousrahs_glamazone
GOMBE PROFESSIONAL MUA :
This Body shaming things is getting out of hands wallahi Muslimai for that matter abun haushi Toh ku sani Da Allah kuke tunda shiya halicce ita ai ta ba ita tayi kanta ba!!!
2026-09-23 12:06:27
233
sizzling.closet.ng
Sizzling.closet.ng :
Ya’yan talakawa kunada hassada🥱 I see nothing wrong with this video
2026-09-24 00:24:32
0
m_khalyphermk
khalyphermkabir :
ga abun dariya amm babu hali
2026-09-22 21:57:16
377
muneerahhh1
munira❤️ :
you guys should stop body shaming people 😏😏😏 she such a beautiful lady 🥰
2026-09-24 08:46:56
2
user7409332135500
fateemah Bea :
wai magana NE bata iya ba ko menene ?
2026-09-22 22:51:38
135
62marson
Marson :
wallahi bakida kyau
2026-09-23 06:56:17
36
girlyaeesh
girlyaeesh :
Kai wlh yan arewa mucanza hali I see nothing here but a beautiful modest nd hardworking woman striving to achieve her goals mama kunata body shaming nata mate
2026-09-23 13:30:09
76
khaleed_200
Tʜᴇ 𝐊 𝐋 𝐃⚡ :
Sister Anya Farashinku ze fi na Kano kuwa😂
2026-09-23 05:54:11
43
ibrahimabba511
IBRAHIM :
sunan wani film mecizo😁
2026-09-24 20:58:31
7
najeebks0
Najeeb. ks :
Allah gatso
2026-09-22 23:07:31
14
j___mahmud
jabir Mahmud :
Akwai abin takaici ganin yadda comment section ɗinta ya cika da kushe halitta da kalamai marasa daɗi. Shin kun manta cewa ba ita ta halicci kanta ba? Wallahi, ni ban ga wani abin da ya kamata a riƙa yi mata irin waɗannan maganganun ba. Mu koyi girmama juna da amfani da kalamai masu kyau, domin kowa na da mutuncinsa.
2026-09-23 09:23:02
94
kafnad_vogue
Kafnad_vogue :
It’s so disheartening yadda most of you are so concern about how she sounds, None of you guys zai iya halitar koda kenkeso Amman saboda bakın ciki ne ko kawai tsabar hassada ne yasa kuke damuwa da yadda take magana? Omo y’all can do better!
2026-09-23 08:59:30
51
abubakarmdk_
Abubakarmdk :
Dan Allah karku saya
2026-09-23 10:42:16
19
barrister734
Barrister👨‍⚖️⚖️ :
Dolema namaida hankali wajan neman kudi🥹💔
2026-09-22 22:50:09
44
ibb.jalam
Brahim😊💫 :
What happened to your voice?
2026-09-22 20:23:42
34
suriestouch
Surayya ismail :
Muma ba lefi a kano muna samun coltomas gsky
2026-09-22 22:11:34
18
fatysbcollection
Fatima sani Bello 🌝❤️ :
Wace zamfara 😂
2026-09-22 21:24:53
7
senjauro
senjauro :
Yakamata kije amino Gyran hakuri fa
2026-09-23 15:53:20
6
qs.cdeeq8
qs_cerdeeq_mdr :
Ina ganin bad comments kugane cewa itah fa halita Wanda Allah yayi walau kyau ko Muni kuwata jarabta akan Ido ko kunne ko magana wanan fa duka baiwa ce daga Allah idan har diyar gobna Zata bude shago taringa advertising da kanta wanan na nuna tana da hankali tasan abunda take mune yakamata mu dage wajen Neman kudi da kasuwa bajiran gobnati ba
2026-09-23 20:51:24
7
shaka3139
Shaka :
Kayan mu shuna da tshada, sahkun godiya zuwa ga shhupports customersh namu we shee you and we appreciate you…
2026-09-23 11:41:59
5
esmagobir
magaji :
Ashe yarinyar nan duk hange ne
2026-09-22 22:07:09
12
To see more videos from user @the_light_ng, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About