Allah sarki babana Allah yayi maka rahama Walahi uban nada dadi sosai babu wanda zansan daraja uban sai yarasa shi Allah yajinka iyayemu ameeh suma ameeh 🥹💔
2026-09-23 18:46:11
5
Musa Dahiru :
Allah kahore mana muyi Aure muhaifi yaya kabamu ikon musu tarbiyya muja su ajikin mu
2026-09-23 09:00:51
18
sayyada fatima :
Allah y muna wa baba na ranar aurena 🥹🥺🤲
2026-09-23 08:48:29
11
moïsse one1 :
macha Allah 👏 💔 🙏
2026-09-23 20:57:03
2
To see more videos from user @anaszakariyya0, please go to the Tikwm
homepage.