@sule.nasir27: ๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ‘๐Ÿ’ช๐Ÿ’ช๐Ÿ’ช๐Ÿ’ช๐Ÿ’ช๐Ÿ’ช๐Ÿ’ช๐Ÿ’ช๐Ÿ’ช๐Ÿ’ช๐Ÿ’ช

c J T F Nigerian ๐Ÿš”๐Ÿš”๐Ÿš”๐Ÿš”๐Ÿš”๐Ÿ’ช
c J T F Nigerian ๐Ÿš”๐Ÿš”๐Ÿš”๐Ÿš”๐Ÿš”๐Ÿ’ช
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 22 September 2026 22:09:53 GMT
31135
2079
206
303

Music

Download

Comments

princeaminu117
Ahmed Aminu :
suspect no2
2026-09-23 07:22:36
6
abdullahijiya153
Abdullahi Jiya :
see second suspect wallahi
2026-09-23 18:05:49
1
aishakd39
Aisha kd :
idan gaskiya ne muna so muganka a berkete family
2026-09-23 00:47:32
16
user9539945548569
bature Jalabi :
suspect no 2
2026-09-23 13:51:02
0
zakin880
zakin fatima :
[Pray]yayi[Red heart]
2026-09-23 10:07:51
0
vandinuhu
Vandi Nuhu Presidor :
arrest this one
2026-09-23 05:06:22
2
thecommandogwz
Babaalaji Mgn :
wato abnda na fahimta anan shine idan kaduba bady language nashi babu gaskiya a maganarsa
2026-09-23 02:44:01
9
yayaa.zanga
YAYA ZANGA๐Ÿ—บ๏ธ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ๐Ÿซ‚ :
This guy need to be investigate
2026-09-23 03:00:48
4
yearima
Yarima :
Wai mutane sun dauka da ka ake aiki kana fadawa mutane wai duk sun mutu
2026-09-23 12:51:00
0
2x951
๐Ÿ’• :
Kowa sai ace ya rasu haba magaanr ku babu gaskiya
2026-09-23 16:51:57
1
fauziyaabubakar53
Fauxy :
suspect No2
2026-09-23 03:06:36
8
user334984028136
Yasir m Sani Jos 286 :
Wallahi duk maganar nan ba gaskiya aciki Amman agun masu Hankali muna Addu'ar Allah yakara tona asirin Azzalimi
2026-09-23 15:56:33
0
jegana99
Abdullahi A Jega :
๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค” Ban gamsuba amma ina bugatar bayane Astanake
2026-09-23 05:34:56
1
user126342665510
user126342665510 :
wannanma baida gsky
2026-09-23 07:45:16
2
daddy.og71
Big ...OG..B..TC๐Ÿฆ๐Ÿ“Š :
zaka. maimaita abarkata family
2026-09-23 07:38:00
1
usmanbinta
Usman Binta user9384918733275 :
to yanzu dai kowa ya mutu.anya kuwa malam ?
2026-09-23 06:46:04
2
saeedsaleh9722
Saeed Saleh :
kowa ya mutu koh
2026-09-23 06:10:34
1
gidanbesfa
GIDAN BESFA :
000
2026-09-23 08:43:37
1
buharihassan4058
Buhari Hassan :
ya Allah yatonawa assiri
2026-09-23 06:31:11
2
mai.na.ura4
Mai na ura :
hmmm
2026-09-23 08:57:56
1
abbatandabackup
ABBA TANDA :
Da alamu wannan maganar taka ba gaskiya bani
2026-09-23 00:15:16
4
bin.umar07
Bin umar :
wannan guy DSS ne maganin shi wllh sai yafadi gaskiya
2026-09-23 07:35:56
3
haruna.musa.kazaur
Haruna Musa kazaure :
ya kamata hukuma su Kama wannan fah.
2026-09-23 05:09:57
4
nazir.officer
nazir officer :
yaje barkete family yafahimtaddamu
2026-09-23 05:45:33
1
user83840003967527
[email protected] :
Hhhh, Gaskiya danyi mamaki ace wannan maganar yafito daga bakin Wanda yake ma'amala da tsaro. Amma wannan maganar akwai ayoyin tambaya masu yawa akai gaskiya. Abinda yadace shine ayi Forensic investigation akai, gaskiya zata fito.
2026-09-23 06:29:01
2
To see more videos from user @sule.nasir27, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About