@stoic.yusii: Ladies be honest please 😂

𝑌𝓊𝓈𝒾𝒾🗿
𝑌𝓊𝓈𝒾𝒾🗿
Open In TikTok:
Region: GB
Tuesday 22 September 2026 22:16:34 GMT
26617
3597
338
258

Music

Download

Comments

teems696
Teems🦋🌸 :
Da gaske ne I keep replaying my boyfriend voice note🙃
2026-09-23 15:30:47
0
nafisat9680
nafisat♥️ :
for me i love guys with tick voice wlh 🤭🤭🤭
2026-09-23 18:14:16
0
ummi4778
❤️Mrs❤️ 001❤️ :
inn wani dadi a muryar maza hau knn [Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-09-22 23:58:46
0
dagwa1522
Omar Ibraheem 🌍 :
Wlh idan nayi voice bana iya kunnawa naji saboda haushi nakeji
2026-09-22 22:46:54
85
hairatkd306
hairat kd🇳🇬🇸🇦✅ :
ni wlhy idan yamin voice kadan ma haushi nakeji sbd inaso nayi ta jinda [Heartwarming][Heartwarming]
2026-09-23 09:56:54
1
maidahty1
maidahty1 :
wlhtlh dagaske ne ☺️i seriously love my man's voice
2026-09-23 05:41:19
2
mohammedzainab7045
Zainab✨🦋 :
Wlh gaskiya especially my husband 🥰
2026-09-23 10:34:44
4
rahma33881
Rahma :
Yaa salam na seriously nima muryan ka yana min dadi
2026-09-22 22:21:17
23
sumayya.umar76
Sumayya Umar :
wlh tana mana dadi sosae ammafa wanda mukeso.idan munyi fada se inta saurarar voice insa na baya😂😂
2026-09-23 07:17:48
28
hajiya_zainab5
Hajiya_Zainab 🌹 :
Allah kuwa munaji😅😅
2026-09-22 22:26:12
6
ayshahenna09
Ayshertou❤️ :
Yo ga taka ma akwai onga😭😂
2026-09-23 11:02:53
5
khadijat_227
خديجة 💞 :
Wlh akwoii muryan namiji da yake mana dadi
2026-09-23 08:26:55
2
userfaty14
@mhiz T :
Akwae wani saurayi na inya Kira ni Yn min mgn seh inji kamar in mutu da baqin ciki wllh 😂
2026-09-23 15:31:06
2
saliim_riskuwa
Salim Riskuwa🧑‍⚕️🩺 :
Ni muryata ma dariya take bani wlh 😂
2026-09-23 20:46:40
0
teemah.fancy
teemah fancy :
Yau wajan 1 weeks kenan mukayi fada da shi 🤦‍♀️amman kusan kullun sainaji playing voice not dinshi saboda kawai naji muryr tasa 🫣💃😂Wlh muryr akwai ddi
2026-09-23 09:55:57
6
sweetfifi6411
Sophy 🤍🦅 :
Only us can relate mu masu saurayi mai deep voice. Idan ana magana muryar namiji mai dadi mai tashi kai sai saurayi mai deep voice wlh, kai ko daya 6ata miki rai ya miki voice message da deep voice dinsa yana baki hakuri wlh sai ki ji wani sanyi a zuciyarki Kuma idan kun lura namiji mai deep voice bai cika son yi magana sosai a cikin jama'a saidae inya zame masa dole. Allah ya albarkaci duk wani namiji mai deep voice cox they are so lovely and caring 🥰❤️💯
2026-09-23 01:34:33
9
khairiya_3
Aesthetic items by khairiya :
dagaske haryana sa mu warkee daga rashin lafiya ❤️
2026-09-22 22:29:55
6
aysha_19012
aysha83 :
Wlh nide kam karya nk kawae so nk yaji Kansa yaji shima yn soyayya. 😂😂but in Naji muryansa ma dariya take bani 😅
2026-09-22 22:50:07
8
khalivavafunds
active🤖 coded :
faaaaaa🔥🔥🔥
2026-09-22 22:20:39
6
ummuhalakhadija.m
ummuhala✨✨🔐💝 :
wlh nidai inasan muryar saurayina kuma tana min dadi🥰🥰🥰
2026-09-23 11:40:22
1
dan.mama7992
DAN MAMA :
wlh har kumya nakeji idan nayi voice ina saurara 😂😂
2026-09-23 00:51:42
3
oumarou.18
Maman ma vie 🥰 :
wly da gaskene🥰😂 sone
2026-09-23 09:02:54
0
malami.youth.mobil
KEBBI YOUTHS 4POLITICAL FORUM :
nifa idan na turawa babyna voice bana iya saurararsa saboda wallahi babu wani dadi🤣🤣🤣
2026-09-23 16:55:51
0
bilqeesah14
Bilqees Waleer :
Muryar ka ta birge ni 🥰🥰🥰🥰
2026-09-23 13:56:12
0
smaheer123sa1234
SAMAHER :
Wlh Ni dai Ina jina dadin muryar hubbyna sosai ma
2026-09-23 10:04:16
1
To see more videos from user @stoic.yusii, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About