@nasirahmedumar: Duk wanda yake kusa da Babban yaya ya isar masa da Sakon Gayyatar Koda Allah zai bashi ikon zuwa.

Nasir Ahmed Umar
Nasir Ahmed Umar
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 22 September 2026 23:29:40 GMT
83289
8467
182
621

Music

Download

Comments

hussnah.othman
Hussnah Othman :
Na dauka mallam zaiyi siyasarsa cikin ilimi da hikima,Allah kyauta
2026-09-23 07:36:26
16
abufawwaz59
الحضرمي 🌹✅ :
Fariya da ilimi dai ba kyau
2026-09-23 08:00:45
10
masudsaniabufatim
Masud sani Abu Fatima Abu Fati :
sai dai sarkin malamai ya manta ko bai sani bane cewa Allah bayason alfahari.
2026-09-23 08:46:55
11
musty303
mustapha jp :
Meye hadin shiyasa da karatu qurani,babban matsala fantsami shine nuna shi mai ilimin kuma wllhi bazamuyi bah fatsamin ba Allah ya Hanaka mulkin nan
2026-09-23 07:11:59
10
musadsd
dansadau 555 :
off course sheikh
2026-09-23 08:26:25
0
alhassan.saidu.ada
A SOBA 001 pilot for Adamu :
sai malam gombe ta pantami ne👌
2026-09-23 09:48:07
4
zuuuu0001
𝒵𝓊𝓊𝓊𝓊𝓊ꨄ :
Gombe mu akwai shagali😂💃💃💃
2026-09-23 07:29:40
7
user7123185051344
Ismael :
gaskiya fantami ka samu matsala wlh.😢
2026-09-23 08:19:12
3
user2807845769571
[email protected] :
lallai akwai aiki a Gombe
2026-09-23 10:06:03
3
ndwaziri.gusau
Ndwaziri Gusau :
Wlh zan zo Gombe Daga jahar Niger Garin Minna in dai sun yadda 💪💪💪
2026-09-23 08:05:50
3
abdu0l02
S@lesu :
gaskiya akwai gyara pantami, Allah bayason mutum ya mai fariya
2026-09-23 09:17:28
1
honabbaali1
ABBA ALI :
bazasu iya ba
2026-09-23 09:43:21
1
sardiqk
SaDiqK :
SubhanAllah, Allah shi kyauta
2026-09-23 09:08:35
2
arc_elsadeek_abdallah
Arc Elsadeek Abdallah :
be kamata ba wannan
2026-09-23 10:18:30
1
salisuibrahim7825
Abu yaqub :
Wan nan gaskiya nai malam
2026-09-23 07:34:23
2
khalipah06
ख़लीफ़ा 🤍 :
Aramma
2026-09-23 08:27:45
0
yahaya___yareema
yahaya___yareema :
allah ya Kara maka lafiya baba ❤️❤️
2026-09-23 09:13:01
1
user3126168580225
maya :
bagirman kabane
2026-09-23 08:07:54
1
salmanuosama
BEEN SALMAN :
Allah yajikan malam
2026-09-23 07:23:28
1
mbl.ahmad_gza
MBL.Ahmad :
Mallam
2026-09-23 06:26:44
1
madeehahdabai
Madeehah Dabai :
Ooh Allah😂 duk suyi hakuri
2026-09-23 08:06:24
1
aliyuabubakar2201
Aliyu :
gombe se jamilu
2026-09-23 06:33:50
1
aishaabubakar520
muskoroni :
Haba mallan why naa please maintain
2026-09-23 06:32:29
1
saniabdullahi3550
Sani Abdullahi :
fantami ya gigita inuwa
2026-09-23 11:20:06
0
bashir_bagwai
🇳🇬bashir bagwai🌎 :
gaskiya abun baiyimin dadi ba wlh
2026-09-23 11:06:07
0
To see more videos from user @nasirahmedumar, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About