wato wasu Yan darikar suna kamanta adalci [Pray][Pray]
2026-09-23 08:19:47
20
@m_smart_gombe :
family issues ne[Tears of joy][Tears of joy][Tears of joy]
2026-09-23 10:09:05
0
ELBASH SINGER :
Dr yafadi gaskiya
2026-09-23 06:00:59
42
Shafi'u Ismail :
Dr yayi gaskiya, Ya Allah ka gafartawa dr idris
2026-09-23 07:26:48
20
ME TAƘAMA DA SYYDA FADIMA(R.A) :
to ku nemo lawan ya nuna nasa idan da gaske ne
2026-09-23 07:12:33
11
Yusif mai haqqul yakini :
Wllh maulana yafika Imani
2026-09-23 09:52:14
6
ALIBE OO1 :
Allah yajikan Dr idris
2026-09-23 12:11:38
8
Aliyu usman :
wlh ina son prof amma anan mgnr gky
baisaurari maganar abdul jabbar bah duka don wlh akwai rashin ladabi a ciki. Allah kwauta. amma duk wanda yayi laifi y kamata a yanke masa hukunci dai dai da abinda yy babu wariya