@official_b_s_karofee: Haɗin Kai, Tushen Nasara. 👮‍♂️🤝 CP Ibrahim Adamu Bakori, PhD, tare da manyan jami’an da ke taimaka masa, Kakakin Rundunar ’Yan Sandan Jihar Kano, CSP Abdullahi Haruna Kiyawa, da sauran manyan jami’an Rundunar, tare da ’yan jaridu, sun hallara domin gudanar da aiki cikin haɗin kai da fahimtar juna. Dukkanmu muna da manufa ɗaya — ƙarfafa tsaro, zaman lafiya da hidimtawa al’umma. 🇳🇬🫡 #CPIbrahimAdamuBakori #CSPAbdullahiHarunaKiyawa #KanoPoliceCommand #PoliceNigeria #PoliceAndMedia

Buharee Sageer Karofee
Buharee Sageer Karofee
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 23 September 2026 04:44:17 GMT
4028
441
4
4

Music

Download

Comments

shamsuddeen.iliya4
Shamsuddeen Iliyasu :
Allah yakara lpy da nisan kwana
2026-09-23 07:20:20
0
saniidrisabubakar
sani ali :
😂😂🤣
2026-09-23 09:15:14
0
To see more videos from user @official_b_s_karofee, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About