Wlh kina sani Jin kara son business a Raina Masha Allah
2026-10-08 22:55:58
1
AISHA JARMA 🥰🥰🥰🥰🥰 :
sopy a china Allah ubangiji ya hadaki da dukkan alkhairan dayake cikin nemanki ya kauda dukkan wata asara acikin rayuwarki yay Miki abinda zato baitaba zataba ya daukaka darajarki ya biyamiki dukkan bukatunki na alkhairi Allah ya karamiki lafiya da Nisan kwana ya tsareki GABA da bayanki yabaki nasara akan dukkan abinda kika Saka agabanki Khairan insha Allah
2026-09-23 07:48:16
2
Maryam Buhari :
inasonki
2026-11-01 09:05:42
0
comrd-shaheed :
Allah ya kawo kasuwa
2026-10-21 09:22:19
0
Fatima muktar :
wlh kintadamin hankali akan business amma banida da jaridayawa Allah yasa insamu kekuma Allah yakaramiki daukaka
2026-10-27 09:06:59
0
𝔍𝔞𝔫𝔫𝔢𝔯𝔥 🍃🤍 :
Kutayani da addu'a naje madeena 😭🤲
2026-10-20 09:25:45
0
aishamuhammad0542 :
aunty Sophy wllh inson ki sosai da sosai
2026-10-14 15:42:35
0
aydipender1 :
good 👍
2026-11-02 13:56:21
0
kero 🇳🇬🇳🇬 :
idan anjima zan dawo
2026-09-23 07:50:15
1
babymaryerm :
Allah y Kara daukaka🤲🙏🏻
2026-10-17 22:07:44
0
Deehert 😎✨ :
miji nagari🥹🥹
2026-10-30 15:00:43
0
veils by hauwerh :
nima.kise mayafi agurina
2026-10-17 23:24:19
0
ZAHRA'S KITCHEN AND MORE :
Nidai burina azo asiya cupcake
2026-10-28 18:18:44
0
.mahadi kaka♂️🤑🔥🚭 :
idan yaki 2k
2026-09-23 07:54:14
0
Rahma :
How much please
2026-10-06 09:47:23
0
نادر محمد ثاني :
sopy a China fatan alkhiree💯
2026-09-26 07:43:23
0
hafsy@2023 :
inaso inyi order plotter daya zayyu?
2026-10-14 22:53:52
0
Alhassan Auwalu :
Allah dagamana Sophy achina
2026-09-23 18:53:36
0
shukura antutu hdj 🐎 :
Tajikinki tamin kyau
2026-09-24 02:37:14
0
Abdul kader Lawali miko :
a gaskiya Sophie ina kaunar ki walahi sai dai ni talakane
2026-09-24 19:26:25
0
bintu Umar :
masha Allah
2026-09-25 19:40:34
0
nihal & hanan :
inaso nasai waya awajanki
2026-09-24 11:21:12
0
Zara’s collection katsina💖🥻 :
Dan Allah Kuzo kusai hijab
2026-10-30 13:31:30
0
Oum Adeel💕💕 :
Allah yakawo kasuwa mai tarin albarka aunty sophy
2026-09-23 07:55:00
0
To see more videos from user @sophy_a_china, please go to the Tikwm
homepage.