@tubless_media_concept: Alhamdulillah! ❤️🕋 Alhaji Tijjani Faraga ya bayyana cikin farin ciki da murmushi, har ma ya kawo Passport ɗinsa ofishinmu domin fara shirye-shiryen tafiyar Umrah. Abin farin ciki kuma, ya riga ya zaɓi ranar tafiyarsa zuwa Madinah, garin Manzon Allah ﷺ. Allah Ya cika masa burinsa, Ya sauƙaƙa masa tafiya, Ya kai shi Madinah lafiya tare da samun damar yin ibada da ziyara cikin aminci. 🤲❤️🕋
tubless_media_concept
Region: NG
Wednesday 23 September 2026 07:46:32 GMT
Music
Download
Comments
abukhaleel15 :
Allah ya kawo silar da zamuje MADINA 🕋🤲😭
2026-09-23 08:20:20
87
Sayyada Nana 💕 :
Wallahi Burina Inje Madinaah 😭🕋😭
2026-09-23 08:34:38
157
TEEMA'S BEDDINGS (MRS) :
Allah ka mana irin wannan kira Alderman Annabi da qur'ani
2026-09-23 08:55:44
115
Munzeer001🥰 :
Sai murmushi nakeyi 😊
2026-09-23 10:53:25
49
Ameer kamfa :
Allah kasa muna da rabon zuwa raudar ma'aiki SAW🥰
2026-09-23 08:59:20
42
liman shanono :
S.A.W. AMEEN
2026-09-24 22:13:26
1
MUSA K,K,Y :
Allahu Akkubar
2026-09-23 20:42:40
1
user52136913691782 :
amine s a w
2026-09-23 10:03:18
2
Farida aliyu :
Masha Allah s.a.w
2026-09-23 09:49:47
2
+218928266392 :
محمدرسول 💔 الله 🤲🤲👍👍
2026-09-23 10:04:02
5
mummy bansir :
saw 🤲 saw 🤲🕋 saw 🤲
2026-09-23 10:19:37
2
Malan sadi Sadi :
natayasi mourna
2026-09-23 09:38:33
7
nana firdausy :
ya Allah Madina
2026-09-23 10:01:30
9
teemah Ibraheem24 :
Ya Ubangiji yasa muna da rabon zuwa Madina 😭😭😭😭
2026-09-23 10:00:22
8
Aishatu Muhammad Barka :
wlh tun jiya nake jiran video nan[Red heart]
2026-09-23 09:11:00
8
user5441917030062 :
Masha Allah ina tayaka murna allah muma ka kaimu
2026-09-23 09:26:24
7
Ibrahim yunusa💪☪️🇳🇬🇮🇷🇵🇸 :
free Palestine inshallah 🇵🇸🇵🇸🥰🥰😊😊
2026-09-23 10:29:16
4
Hajjoh 🌚🩸. :
masha Allah ☺️☺️
2026-09-23 09:59:10
5
yancy gidan kamshi 🥰🥰🥰 :
Alhamdulillh 🥰ya Allah madina 😭😭😭😭😭🙏🙏🙏
2026-09-23 09:19:23
6
سليما ن🦋❤️ :
yaa Allah Dan Allah kunfayakun😊
2026-09-23 13:33:21
6
Alhaji Balarabe Yandalla :
Muhammadun rasulillah
2026-09-23 08:46:59
8
Bibson :
alhamdulilla
2026-09-23 07:52:30
10
ابراهيم شيخ ابراهيم :
munata godiya
2026-09-23 07:57:34
55
H'honest486 :
Muhammadun rasulullah S A W
2026-09-23 09:53:52
10
mmn jnnt💞💞💞 :
S a w ya Allah kasa ina da raban zuwa madina
2026-09-23 09:50:21
5
To see more videos from user @tubless_media_concept, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.