@mumjawad55: Wasu dai karya da qazafi ya karbesu, ko miye ribarku dan kayima dan uwanka musulmi qazafi? KO banzan kallo kayima dan'uwanka ranar gobe kiyama sai Allah SWT ya tambayeka, inaga kuma kafadi abunda bai aikataba, MUTUWA gaskiyace, Mu kiyaye harsunanmu🙏