@malan.dahiru5:

Malan Dahiru Ibn Ibrahim
Malan Dahiru Ibn Ibrahim
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 23 September 2026 11:43:31 GMT
30229
1658
43
142

Music

Download

Comments

muhd6000972080018
MuhdAdam :
Allah ya Saka Da Alheri
2026-09-23 19:46:50
5
muhammadmukhtar7778
almalikiyu :
shima hadisi ya tabata hakan hakan yace ba turo shi dan ya rusa aladan mutane ba
2026-09-23 20:42:01
2
user9058866877342
+22797458581 :
gaskiya malan allah ubangiji shiyimaka rahama
2026-09-24 23:22:51
1
tygaladima14
Taheer🔹🇳🇬TYG :
to wannan karatun mushi mukeso domin ita gaskiya dayace to amma kawai malami yace wai dole sai yasa mutane sunkoma wata karya amma wannan malami Allah yasakama da alkhairi
2026-09-23 23:32:05
2
aleezage1
ALEE-ZAGE :
Haka ake fadar gaskiya Ayi blance kowa yanayin kuskure ama şu sun dauka addini nasu ne şu kadai
2026-09-24 06:43:28
2
kabirmuhammed249
masoyin annabi s a w :
karonafarko danaga malamin kirki acikin acikin [Innocent]
2026-09-24 05:27:44
0
janzaki5050
JANZAKI :
Karanta hadith babu sanin Fiqhu zakaita bandam bandam
2026-09-24 14:09:11
0
ismailusman7457
ismailusman7457 :
Allah ya taimake ka kafadi gaskiya
2026-09-23 22:05:09
1
popnazy
Popnazy :
wane ibn taimia ko bukhari idan ana magana anabi , ko kuma Quraani yana magana
2026-09-24 05:02:23
1
sir___ander
Sir___Ander :
Wannan gaskia ne wannan Wlh har ga allah ya fahimci addinin allah 👍🏻
2026-09-23 21:50:23
1
abdulrahmancosmet
ABR :
yanzu wannan labarin zai amafanar wojen nuna soyayyar Annabi?
2026-09-24 11:15:52
1
ukasha674
Ukasha Marna :
Allah ya Saka Maka Da alkhairi
2026-09-24 07:58:42
0
user1762861530713vababa
BABAN ANNUR 001 :
muna godiya mal
2026-09-23 22:51:36
0
prince_jeebreen_adamu
Prince-jeebreen🟢 :
Kaji aikin hankali
2026-09-23 20:27:31
0
aliyusurajo15
aliyusurajo15 :
Wannan ya fahimci Addini
2026-09-24 17:09:35
0
appayussufklm
Appa Yussuf klm :
Allah chibiya ml
2026-09-23 21:47:29
1
user9235788167900
najib umar :
wllh wannan gaskiya
2026-09-23 22:10:29
0
user5900254132654
Magj :
Good
2026-09-23 21:05:16
0
saleytangabahari
général :
eh annabi Mahamadou s.a.w yace yanda kyau to dole ne abin yazama sunnah kuma mu sai munyi
2026-09-24 20:42:36
0
6660.m.adams
Dan millionaire :
kaji maganan gaskiya wasu naso sumaida addinin Nan nasu
2026-09-23 20:50:15
0
ismail.dan.hajiya67
ISMAIL Dan Hajiya :
kawo hadisin da yatambatar rawani haramunnee
2026-09-24 14:17:38
0
huxxey450
[email protected] :
rawani ma ana saka shi ne a yankin da ake zafi suna jika shi ko yayyafi saboda rage zafin rana
2026-09-24 09:43:39
0
hassanramatabdull
Hassan Al-basry :
😂😂😂
2026-09-24 02:05:52
0
hassanramatabdull
Hassan Al-basry :
🥰🥰🥰
2026-09-24 02:04:50
0
user2159752379590
abu Hafsa maigexina :
🥰🥰🥰
2026-09-23 12:03:51
0
To see more videos from user @malan.dahiru5, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About