@sir_haidar_garo1: So hana ganin lefi gaskiya labarina na wannan satin ya karya mun zuciya gaba Daya jikina yayi December😔 Allah sarki so ke Nan. Labarin soyayyar Kosau da Godiya a film labarina. Shidai kosau ya kasance jarumin gaske, sai dai kasurgumin kafiri ne Kuma gashi jahili. Allah ya jarafce sa da son wata yarinya me suna Godiya 'ya ga BABBA shugaban masu kudin kauyen su Dungu. Duk garin ita kadai ce ke iya tunkarar sa ta fada masa duk abunda take so ba tare da ya iya yimata komai ba saboda soyayyar da yake mata duk da kasancewar sa jarumi Kuma yafi kowa karfi a garin. Sai dai Kash kamar yanda yake Jin sonta a zuciyar sa haka ita kuma take Jin kiyayyar sa a zuciyar ta, Duk duniya babu Wanda ta tsana kamar sa, shikuma baze iya rayuba idan babu ita Dama Duk garin kafirai ne Dodo suke bautawa. Ana haka sai Mahaifin godiya ya musulunta sakamakon Auro wata musulma da yayi ba jimawa sai yar sa Godiya ita ma ta musulunta, ba jimawa sai mutanen gari suma suka fara musulunta Godiya da matar babanta musulmar da ya Auro sai suka fara tunanin ta wacce hanya zasubi su musuluntar da kosau saboda shi jarumi ne, mutane suna Jin tsoron sa kuma zai zama garkuwa ga sabbabbin mutanen da suke musulunta Dukda godiya Bata son kosau sai suka yanke shawarar zata fada masa tana son sa Amma da sharadin zai musulta Kuma zai bar duk Wani Abu da ya sabawa musulunci. To yanda matsalar take ita fa soyayyar karya take masa da nufin idan ya musulunta saita fada masa gaskiya Bata son sa. Hakanne kuwa ya faru ya karbi musuluncin yabar dukkan Wani Abu da ya sabawa musulunci Kuma ita ma daga karshe ta fada masa Bata son sa. Da akazo wajen da take fada masa, Allah sarki ni kaina Saida ya bani tausayi duk da kasan cewa ta na mijin Amma Saida naji kamar na Taya sa kukan. Idan Kaine kosau Wanne hukunci zaka dauka bayan Godiya ta furta cewa Bata son sa Kuma Bazata taba son sa ba❓❓ #fypシ゚viralシ #viral #foryou #kannywoodcelebrities

𝑩𝒊𝒏 𝑰𝒔𝒂𝒉 𝑱𝒓 🇳🇬🇳🇪
𝑩𝒊𝒏 𝑰𝒔𝒂𝒉 𝑱𝒓 🇳🇬🇳🇪
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 23 September 2026 11:52:43 GMT
53147
4202
101
85

Music

Download

Comments

maman.jafar.adamu
Maman jafar Adamu :
gaskiya anci amana
2026-09-24 15:23:12
3
user75694192954626
user75694192954626 :
alhamdulillah
2026-09-24 18:57:56
1
hauwau.khaveer
Hauwau kabeer kty 🇳🇬🇸🇦 :
Haka yawa Fatima a film din rudani 😂😂
2026-09-23 15:36:47
2
drfatee001
RCHP Fatima Sunusi :
allah yasa aminu yaki auranta
2026-09-24 07:51:17
1
baculumuhammad
Baculu Muhammad :
dagawan nan nadaina kallon labarina
2026-09-24 10:18:29
1
mommy.inaya0
Mommy Inaya🫶😍🥰❤️‍🔥❤️‍🩹 :
Yau aka yaudare ni nima😭😭😭
2026-09-24 17:34:07
1
abdulla.usman8
Abdulla A.. B :
😳
2026-09-24 16:51:50
1
saadou..abdou0
SAAdou. Abdou :
2026-09-24 11:35:01
1
user7917107975761
A BK PKM. 2020 :
ykk🥰
2026-09-24 09:31:45
1
muhammadu8820
Muhammadu :
eh
2026-09-24 14:56:13
1
user9966855425788
ibrahimummar :
Allasarki
2026-09-24 15:11:46
1
mrshasheem845
mommy Irfan🫶🌹 :
Allah sarki kosau😭😭😭😭😭😭😭
2026-09-24 18:13:22
0
sagirharkdarkikano
sagir darki kano :
Allah sarki gosau
2026-09-24 19:46:35
0
queenfatim021
Ummi :
Wlh lefin shatu ne ta fara bani haushi 🥺🥺
2026-09-24 17:57:40
0
umarmuhammed9171
umarmuhammed9171 :
wslm
2026-09-24 17:51:45
0
mjsarki2
M. J :
soyayya soyayya natsani ta banaso inji ance ana so na
2026-09-24 18:23:17
0
user292772980453
مشاوي :
2026-09-24 18:05:35
0
aboubacar.yahaya98
Aboubacar yahaya :
wlh nimahaka
2026-09-24 08:03:52
0
midate00
midate 🌸🌸 :
wly hakane
2026-09-24 11:34:06
0
dausiyya57
dausiyya :
😂
2026-09-24 17:57:01
0
shamsu.musa84
SHAMSU MUSA :
😅
2026-09-24 17:16:22
1
masoyiya83
Khadeja preety backup :
Seda nayi kuka
2026-09-24 11:48:43
0
abdullah.tse
Abdullah tse :
😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-09-24 15:02:36
1
juliet.ishaya
Juliet Ishaya :
😂😂😂
2026-09-23 20:53:46
1
soumayaibrahim668
Soumaya Ibrahim :
🥰🥰🥰
2026-09-24 11:21:02
1
To see more videos from user @sir_haidar_garo1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About