full video zamu sakeshi musalin karfe 8:pm at zauren jita tv YouTube channel dinmu
2026-09-23 16:11:48
0
yau yunusa :
duk wanda yaji dadin bayanin dan jigawa yamin liking
2026-09-24 00:14:53
8
Elkhalifa :
Gaskiya akwai kallo
2026-09-23 15:50:05
4
𝓨𝓪𝓱𝓾𝔃𝓪𝓱 𝓢𝓱𝓲𝓽𝓾 🖤🌝 :
Good Job😂💔👍
2026-09-23 17:58:24
0
Sir Mby :
for the first time da na ganka a rayuwa ta Thank you zauren jita, I heard the name since when I was in primary school
2026-09-23 15:51:12
4
maisandarabiu1 :
amma ina sona na tambaya mene ne bambancin 13+13 da kuma tripple art ko Are?
2026-09-23 22:18:53
0
Aminu Muhammad Katsinawa :
Wlh nabar san rarara a siyasa, amman, abunda Ali jita yakeyi yafara yawa, baikamata ace killun kana kiran wadanda zaginsa kawai sukeyi, kokuma kanayi masu tambayarda dole sai sun zagi rara, dan Allah a gyara.
2026-09-23 18:31:55
0
Anath bn Muhammad :
ubangiji Allah ya bamu wadatar xuchiya
2026-09-23 22:45:57
1
zeebamanga :
Dan Allah yaya Ali Dan Allah kana interview din jamila nagudu
2026-09-23 23:24:15
1
Muhammad✅Tukur✅ Abdullahi kd :
wanna mutimin Allaha ya sakamasa da Allkairi gaskiya Ibrahim birnewa kanada ilimi wallahi
2026-09-24 12:50:06
0
MEENAL🫦JIGAWA 🫦💄 :
Masha Allah
2026-09-23 22:05:56
1
Kwadayi_dotcom :
Akwai wani littafin shi Maimunatu har kuka nayi😅
2026-09-23 16:34:47
1
Auwerl_merlerm :
Dan Allah taya zan cire hannun jarina na dangote wllh yunwa nakeji dan allah ku taimaka anunamin yadda zan cire 🥺
2026-09-23 23:24:17
1
momin in mata :
yanzu haka inada litatafai nasa bansan adadina, ni litaffi ma inba nasa ba bana karantawa Allah ya kara bassira
2026-09-24 09:02:37
0
muhamad mahadi 🥰🤗🙏❤️ :
inasan kayi invite dina magana akan Algeria
2026-09-24 06:45:25
0
Maminteehenna bauchi :
Maganar Allah Wannan bawa Allah yai masa baiwa🥰
2026-09-23 20:23:44
1
Yahaya salisu :
iKon allh Dama shine burnewa Sunan sa yaje ko Ina Amma ba asan fuskar ba
2026-09-24 08:05:39
0
Isah musa :
birniwane ba birnuwaba
2026-09-23 16:13:31
1
Sis Jamy Bafeto :
Allah Sarki da littafenka muka koyi soyayya azama ninmu, duk wadda ya koyi Soyayyan Gaskiya a littafin birniwa ya mun liking
2026-09-23 18:23:53
5
Abdulrahaman Adamu :
gaskiya ne ml lbrahim
2026-09-23 18:31:39
0
Jafar Jimeta :
Kaji magana ta ilimi
2026-09-24 02:52:45
0
🪚MANMAN NOURA G B🔨 :
bien 👍
2026-09-23 20:29:36
0
Aliyu Sufyan :
Guy din nan Intelligent ne. Ya iya magana.
2026-09-23 19:31:22
0
tasiusaeed1 :
Maganar Gaskiya Ka Iya Rubutu
2026-09-24 11:16:23
0
G-T Guaranty tailor🪡 :
Gsky xaki dole naje YouTube naga full video ya birgeni
2026-09-23 16:08:26
0
To see more videos from user @zaurenjita, please go to the Tikwm
homepage.