@honsaifullahihassan: “Wasu daga cikin ’yan takarar mu na Majalisar Wakilai, kusan mutum tara, suna fuskantar shari’a. Abin mamaki shi ne, wasu daga cikin waɗanda suka shigar da ƙarar ba sa cikin tsarinmu, kuma ba mu san su ba. Mun riga mun ɗauki matakan da suka dace domin magance lamarin.” Jawabin Sanata Rabiu Musa Kwankwaso a wajen taron masu ruwa da tsaki na Jamiyyar NDC.
Hon. Saifullahi Hassan
Region: NG
Wednesday 23 September 2026 15:55:43 GMT
Music
Download
Comments
☪️ ABDULLAHI | TUNATARWA :
Allah ya kara maka lafiya da nisan kwana JAGORA [Pray] muna bayan ka
2026-09-23 16:10:36
4
Alhergee10 :
Jagora 🙌
2026-09-23 17:13:11
2
RCHP FINISHER RURUM :
Amana sai dan amana
2026-09-23 16:00:05
2
Bala Adamu :
Jagora nagari abin koyi
2026-09-23 16:47:59
1
elbash1145 :
Allah yakara lafiya danisan kwana
2026-09-23 16:41:25
1
Sadiq Ali :
Allah yakara lafiya jagora
2026-09-23 16:10:38
1
H H R LUXURY EGYPT ABAYA👗👘 :
Allah ya biya maka bukata oga
2026-09-23 18:41:49
0
antonyclement8 :
ndc obi KWANKWASO obi KWANKWASO obi KWANKWASO obi KWANKWASO obi KWANKWASO obi KWANKWASO obi KWANKWASO obi KWANKWASO
2026-09-23 17:38:30
0
Engr sagir Aliyu :
NDC OK
2026-09-23 18:33:42
0
kapi :
Allah ya kara lafiya madugu 🥰🥰
2026-09-23 18:21:48
0
MAE NASARA🎤☠️ :
2026-09-23 18:37:01
0
sani abk :
jagora 💯👍
2026-09-23 19:11:29
0
musanaira688 :
Allah yakara lfy
2026-09-23 17:23:41
0
Nazeer :
2026-09-23 18:16:55
0
SHAFIU ADAMU ZAKARIYYA :
next
2026-09-23 17:42:14
0
Umar Abdul :
jagora ❤️
2026-09-23 17:45:22
0
Ameeru Kabeer :
Jagora
2026-09-23 16:44:11
0
hamza umar yawa :
a wannan sunayen, wlh da zanji sunan babana wlh jagora yace baruwammu da shi to wlh nima na yadda
2026-09-23 16:21:23
4
kwankwasiyya kawai✅ :
yy saifullahi Dan allah agaishe da daddy jagora
2026-09-23 16:07:12
0
Alhaji🇳🇬 🇸🇦 :
jagora
2026-09-23 17:36:11
0
Aliyu Majidadin Waka :
jagora
2026-09-23 16:17:49
0
MIJIN ME RABO✌️🥰 :
🙏🙏🙏
2026-09-23 18:34:22
0
🔱officer🔱cn🔱 :
👍👍👍
2026-09-23 18:07:34
0
muhammad maikudi :
😃
2026-09-23 19:00:19
0
Yusuf Yahaya :
😁😁😁
2026-09-23 18:52:26
0
To see more videos from user @honsaifullahihassan, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.