Allah ubangiji ya dauwamar da farinciki kwanciyar hankali nutsuwa wadata acikin rayuwarki yay Miki abinda zato baitaba zataba ya daukaka darajarki ya tsareki GABA da bayanki yay Miki arzikin duniya Dana lahira
2026-09-23 16:04:10
8
🔱亗JPN๛ABDOUL🔱 :
🕺
2026-09-23 21:15:29
3
Aminu Aliyu tikhafy :
AYI SALATI GA SHUWAGABAN HALITTAR ALLAH ANNABI MUHAMMADU SALLALLAHU ALAIHI WASALLAM ♥️❤️❤️🙏🙏🙏
2026-09-24 04:21:20
3
Mamiexwudil 💕 :
Kina lokacin ki mama[Red heart]
2026-09-23 23:18:58
2
Muhammad Musa umar :
Ai shatu nasa nayi sake
2026-09-24 02:54:31
0
Nura :
sai ya jira yanxu shatu wllhi kina bugeni kuma kina bani tausayi
2026-09-24 01:58:23
2
FRESH_NASIR🌹🌹🌹 :
😂 ki kula fah
2026-09-24 03:20:21
1
Mustapha M love ❤️❤️🇳🇪😘 :
wai haka kike dama
2026-09-23 16:24:03
2
𝐋𝐄𝐆𝐄𝐍𝐃 𝐒𝐈𝐑𝐍𝐈 :
Dan Allah ina Neman budurwa bani da budurwa
2026-09-23 20:22:32
1
D.ONE :
Allah y karama rayuwa albarka yasa ayi kya kyawan karke ya kawo mujina gari